Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Harbe-harben bindiga akan babban titin Kubwa kusa da Gwarinpa Estate ranar Talata yayinda jami'an tsaro sukayi kicibis da mabiyar akidar Shi'a masu zanga-zanga.
Kotu ta bada umarnin garkame wata mata yar kimanin shekara 55 a duniya, Maria Taiwo, bisa zargin ta da cin mutuncin ɗan sanda ta hanyar marinsa a jihar Lagos.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana aikin da ta ke yi a Zungeru ta jihar Neja, inda ake aikin tashar wutar lantarki mai karfin megawatt 700, na biyu bayan wutar Kainj
Wasu da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari unguwar Chukuku da ke karamar hukumar Kuje na babban birnin tarayya Abuja daga daren ranar sun
Amincin Allah ya tabbata gare ka tare da gaisuwa da girmamawa irin ta addinin Muslunci. Na rubuto wannan wasiƙar ne domin ina son fahimtar da kai wasu abubuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dattijai da ta tabbatar da kwamishinoni biyar da za su cike guraben ayyuka a hukumar cin hanci da rashawa.
Dakarun soji sun yi wa wasu mata 'yan kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da aka fi sani da shi'a duka a hanyar Abuja zuwa Kaduna a safiyar ranar Talata
Wani soja ya maka rundunar soji a banki bisa zargin cin dunduniyarsa da kuma shiga gidansa ba tare da ka'ida da umarnin kotu ba. Ya nemi kotu ta hukunta runduna
Wani ma'aikacin lafiya a jihar Katsina, Murtala Umar, ya bayyana yadda ya kasance mai kula da yan bindiga yayinda suka samu raunuka duk da cewa ya san yan ta'ad
Labarai
Samu kari