Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Mako biyu bayan da wasu 'yan bindiga dauke da makamai suka tare babban titin Kaduna zuwa Abuja tare da sace Sarkin Bungudu na jihar Zamfara,Alhaji Hassan Attah.
Ministan sadarwa ya bukaci hukumomin tsaro da su yi amfani da fasahar sadarwar 5G wajen magance matsalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta a yanzu. Ya bayyana dal
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Dr. Chike Akunyili, mijin tsohuwar Ministar Yada Labarai, Dora Akunyili a ranar Talata, 28 ga Satumba.
Abdussamad Rabiu yayi kuskure da ya tallata kyautar Rolls Royce da ya ba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. Wannan shi ne ra’ayin 'Yan Defenders of Arewa Heritage.
Hukumar NEITI tace gwamnati na bin kamfanoni bashin makudan kudi. Orji Ogbonnaya-Orji yayi barazanar hada-kai da EFCC domin a karbo bashin na Naira tiriliyan 2.
Kwararrun mafarauta a karamar hukumar Okehi a jihar Kogi sun yi nasarar kama mutane biyar 'yan kungiyar masu garkuwa da mutane, kamar yadda LIB ta ruwaito.
Babban kwamandan hukumar Nigeria Security and Civil Defence Corps, Dr Ahmed Audi, ya ce wasu daga cikin jami'an tsaro ne ke kai wa 'yan ta'adda bayanan sirri.
Mahaifiyar fitaccen dan kwallon kafar Najeriya, Odion Ighalo ta nuna takaicin ta kan gabatar ma ta soyayyen dankalin turawa da wani tumatir mai dandano a cikin
Sanata Teslim Folarin ya yi bayanin abin da ya jawo bata lokaci a kwangilar Mambila. Sanatan yace an shawo kan tirka-tirkar kotu ta sa aka gagara soma aikin.
Labarai
Samu kari