Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Dan ta'adda, Bello Turji ya bayyana cewa a shirye yake a yi zaman lafiya da shi ko kuma yaki idan aka zabi hakan. Bello Turji ya ce bai ajiye makami ba.
Wata mahaifiya 'yar Najeriya ta taba zukata ta yanar gizo bayan ta durƙusa don roƙon surukarta da ta kula da ɗiyarta wacce a kwanan nan ta auri burin ranta.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun farmaki tawagar jami'an yan sanda a jihar Ogun, inda suka buɗe musu wuta, mutum ɗaya ya samu raunuka.
Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas ya ce hukumar bunkasa Niger Delta ta zama saniyar tatsar ‘yan siyasa a kasar nan. Gwamnan ya bayyana hakan ne a wani taro na ka
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya sanar da al'ummarsa jiharsa cewa su shirya za'a kaste layukan sadarwarsu saboda ana shirin afkawa yan bindiga dak
A ranar Talata, jami'an tsaro sun kara samo gawawwaki uku a kauyukan Madamai da Kacecere da ke kananan hukumomin Kaura da zangon Kataf, lamarin da yasa yawan.
Yayin da rundunar sojojin sama ke cigaba da samun galaba kan mayaƙan Boko Haram, wani jirgin yaki ya sake yin kuskuren sakin ruwan bama-bamai kan mutane a Borno
Mako biyu bayan da wasu 'yan bindiga dauke da makamai suka tare babban titin Kaduna zuwa Abuja tare da sace Sarkin Bungudu na jihar Zamfara,Alhaji Hassan Attah.
Ministan sadarwa ya bukaci hukumomin tsaro da su yi amfani da fasahar sadarwar 5G wajen magance matsalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta a yanzu. Ya bayyana dal
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Dr. Chike Akunyili, mijin tsohuwar Ministar Yada Labarai, Dora Akunyili a ranar Talata, 28 ga Satumba.
Labarai
Samu kari