Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Wani mutum ya kashe dansa har lahira ba tare da wani dalili ba, inda ya zane yaron da bulala. 'Yan sanda sun ce mutumin ya tsere kuma an gagara gano wanene shi.
A ranar Talata da dare yan bindiga suka kai farmaki kauyen Gatawa dake karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto inda su ka halaka akalla mutane 20 sannan su
A ranar Laraba 29 ga watan Satumba ne Lauretta Onochie ta bayyana sunayen mambobin 'yan asalin yankin Biyafara a matsayin wadanda suka kashe marigayi Dr. Chike.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi karin haske kan matsayar kungiyar gwamnonin arewa kan mika mulki kudancin Najeriya, Daily Trust ta ruwaito hakan.
Majalisar dokokin tarayya ta dattawa ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya ayyana ‘yan fashin daji a matsayin ‘yan ta’adda tare da yin yaki da tayar da su.
Wasu yan bindiga sun bindige wasu Shanu dake kiwo a garin Oba, karamar hukumar Idemili-South a jihar Anambra. Makiyayan dake kiwon Shanun da mutanen gari sun.
A cewar BudgIT, jihohi biyar da suka fi kokari a shekarar 2021 sune Rivers, Lagos, Anambra, Ebonyi, Kebbi. Wannan rahoton ya fito ne daga sabon wallafar NBS.
Hukumomin sabuwar jami'ar Al-Istiqama dake garin Sumaila, sun nada Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a matsayin Uban jami'ar na farko tun bayan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta bayyana yadda ta kama mutum biyu da ake zargin ‘yan bindiga ne kuma ta ceto mutane 10 daga masu garkuwa da mutane. Kamar y
Labarai
Samu kari