Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya nuna yiwuwar sake kai hari a Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ya ce zai yi hakan idan bai gamsu da yarjejeniyar ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya nuna yiwuwar sake kai hari a Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ya ce zai yi hakan idan bai gamsu da yarjejeniyar ba.
A halin yanzu, NBS ta ce kaya su na kara tsada babu kaukautawa. Kayan abinci da masarufi sun yi tsadar tashin hankali a Jihohin Arewa irinsu Bauchi da Sokoto.
Tobeka ta yi karar Zuma a kotun Majistare da ke Durban inda ta ke neman ya rika biyan ta R14 000 duk wata a matsayin kudin kula da diyar su mai shekaru 14.
A ranar Talata ne tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, marigayi janar Sani Abacha, ya kamashi ya daure a ku
Shugaba Rebelo de Sousa na kasar Portugal ya bada mamaki yayin da ya fada cikin rafi ya ceto wasu mata 2 dake nutsewa a ruwa a Algarve beach da jirginsu ya kife
Mun kawo wasu fitattun mutanen da su ka riga mu gidan gaskiya a bana. Manyan mutanen da Najeriya ta rasa a shekarar 2020 sun hada da Mai martaba Sarkin Rano.
Mun samu labari cewa a jiya Hukumar kwastam ta tare kayan N10b a Najeriya, Jami’an Hukumar kwastam sun tare kayan N10b ne rana daya a kan iyakar Jihar Oyo.
Matashin mai shekara 19, Hillary Humphrey ya siya tikitin shiga takarar zaben shugaban kasa da za a gudanar a kasar Uganda kamar yadda The Nation ta ruwaito.
Dakta A. Olufunmilayo ya ba masu juna biyu muhimmiyar shawara, ya ce shan shayi zai iya hana jikin mai ciki daukar wasu sinadarai masu amfani kamar su Iron.
Zanga-zangar batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammadu da Musulmi suka gudanar ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutum uku tare da jikkata da dama a kasar Indiya.
Labaran duniya
Samu kari