Shugaban Iran Pezeshkian ya yaba yarjejeniyar fahimtar juna Iran da Amurka a matsayin takarda tarihi da ke nuna juriyar ƙasa da diflomasiyya mai ƙarfi.
Shugaban Iran Pezeshkian ya yaba yarjejeniyar fahimtar juna Iran da Amurka a matsayin takarda tarihi da ke nuna juriyar ƙasa da diflomasiyya mai ƙarfi.
Iran ta ce ba za ta amince a tattauna kan shirinta na mallaka da kera makamai masu linzami ba bayan cimma yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi da Amurka da Isra'ila.
Mun ji cewa kamfanonin wuta sun bada megawatt kusan 5, 400 a farkon watan Agusta. Kamfanonin lantarki sun raba wutan da ba a taba ganin irinsa ba a makon jiya.
Naira Marley ya bayyana a kotu a dalilin yi wa sharudan COVID-19 kunnen kashi. Mawakin ya amsa laifin sa na sabawa matakan da aka sa na yaki da annobar COVID-19
Jiya ne ‘Yan bindiga su ka sa Malamai da Bayin Allah sun yi na kare a Jami’ar Katsina. Malaman Jami’a sun bar harabar Makaranta saboda tsoron harin Miyagu.
Za ku ji yadda aka hallaka mutane fiye da 5, 000 a cikin watanni 6. Mun lura cewa Jihohin Arewa su ne gaba a jerin wuraren da ba a zaman lafiya a kasar nan.
Za ku ji cewa wasu dinbin ‘Yan ta’addan Boko Haram sun fito a wani bidiyon goron sallah. An ga daruruwan Boko Haram su na sallar babbar idi a cikin Jihar Neja.
Za ku ji yadda Alhaji AbdulSamad Rabiu ya ratsa Attajiran Duniya, ya zama na 8 amasu kudin Afrika da duk dai abubuwan da ya kamata ka sani game da attajirin.
Da alamu a watan Agustan nan dai farashin man fetur zai sake lulawa sama ne a Najeriya. Hukumar PPMC ta tsaida kudin litar mai a manyan tashoshi a kan N138.62.
A cikin wasikar da sakataren kungiyar Diouf Bakri Koalack, ya aike wa gwamnan, ya jinjina masa bisa jajircewarsa wurin yaki da annobar da ta karade duniya..
A Katsina jami’an tsaro sun cafke Ma’aikatan asibiti da su ka dauke jaririya su ka ba wata mata, Ungonzoman sun ce sun sace jariri amma ba saidawa su ka yi ba.
Labaran duniya
Samu kari