'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Tsohon shugaban kasar Amurka, Barack Obama, ya tuna baya kan yarjejeniyar da ya kulla da kasar Iran. Ya ce an cimma yarjejeniyar ba tare da kashe kowa ba.
Duk wadda ta samu nasarar lashe zaben kujerar a tsakaninsu itace za ta kasance mace ta farko da ta taɓa shugabantar ƙungiyar kasuwanci ta duniya tun daga kafa
Kwanan nan ne Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin a bude makarantu bayan jirage sun dawo aiki. PTF ta ce a dalilin haka, COVID-19 za ta iya kara bazuwa sosai.
An canza tsarin yadda ake muhawarar ‘yan takarar Amurka saboda annobar COVID-19. Amma Donald Trump bai yarda ayi muhawara ba tare da an hadu ido-da-ido ba.
Hukumar FBI ta ce ta kama wadanda ake zargi da shirin sace Gwamnar Michigan Gretchen Whitmer. Ta ce ana neman ayi garkuwa da wata mace da ke Gwamna a kasar.
Da ta ke maida martani akan lamarin, shugabar hukumar kula da ƴan Najeriya mazauna ƙasar waje (NIDCOM), Abike Dabiri-Erewa, ta yi tir gami da Allah-wadai da ƙon
Mahaifiyar Mataimakin Gwamnan Jihar Adamawa ta mutu ta na da shekara 118 aranar Talata.Ta na cikin daya daga cikin Matar da ta fi kowa shekaru a kasar nan.
An tafi da Shugaba Donald Trump asibitin sojoji na Walter Reed. Hakan na zuwa ne bayan gwajin da aka yi wa shugaban na Amurka ya nuna ya kamu da cutar Covid 19
Kotu a birnin Mathura da ke arewacin Indiya tayi watsi da karar da aka shigar na rushe wani masallaci dake kusa da mahaifar Lord Krishna da ke wurin bautarsu.
Za ku ji irin abubuwan da su ka faru wajen muhawarar Donald Trump da Joe Biden jiya. An tafka muhawara tsakanin Shugaba Donald Trump da Joe Biden a Amurka.
Labaran duniya
Samu kari