Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Ma'aikatar sadarwa, kamfanonin sadarwa da kuma masu ruwa da tsaki a fannin sadarwa zasu haɗu don tattaunawa kan hukuncin da kotu ta yanke na hana rufe layuka.
Gwamnatin Tarayya ta yi aiki tare da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) don bankado ’yan Najeriya da suke tura kudade ga 'yan ta’addan Boko Haram. Tuni an kame su
Wasu 'yan Najeriya da ke zaune a Birtaniya sun yi zanga-zanga ranar Laraba, 31 ga watan Maris inda suka nemi shugaban kasarsu Muhammadu Buhari ya koma gida.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya yi alƙawarin zaƙulo da kamo duk wanda ke da hannu a kisan da aka yima malamin cocin katolika dake jiharsa wato Benuwe.
A taron majalisar zartarwa na yau Laraba dake gudana a Abuja, an hangi mataimakin shugaban ƙasa frofesa Yemi Osinbajo na jagorantar taron bayan tafiyar Buhari.
Gwamnatin jihar Kano ta bakin shugaban hukumar dake yaƙi da cin hanci da rashawa a jihar, ya ce, an ƙwace filaye 400 daga hannun wasu mutane a faɗin jihar.
Sabon rikici ya barke a jam'iyyar PDP reshen jihar Imo, inda wani babban jigon jam'iyyar, Emmanuel Iwuanyanwu, ya bayyana cewa babu wanda ya isa ya koreshi.
Wata babbar kotu dake zaman ta a Abuja ta sanar da ranar 16 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za ta bayyana hukuncin da ta yanke akan IGP Muhammad Adamu.
Yan sanda a babban birnin tarayya, Abuja, sun kama wani mutumi mai sana'ar kafinta da zargin yana bata sunan tsohon ministan Najeriya, Mr. Femi Fani Kayode.
Labaran duniya
Samu kari