Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana ranakun da za'a sake buɗe makarantun sakandiren dake faɗin jihar tun bayan rufesu da akayi tsawon sati biyu da suka gabata.
Yan fashin da suka yi awon gaba da mambobin RCCG a daren Jumu'a kan hanyar Kachia sun nemi majami'ar ta biya 50 miliyan kuɗin fansa kafin su sako mambobin.
Kungiyar dake fafutukar kare hakƙin bil'adama ta SERAP ta roƙi gwamnatin shugaba Buhari ta binciki gwamnan jihar Kogi kan yada aka yi da 4.5 Biliyan na jihar.
An kama wata mata yar kasar Kenya mai suna Lucy Njeri an gurfanar da ita a gaban kotu da ke Makadara kan tsohon mijinta wanda a yanzu ta ce auren ya mutu. A cew
Jagoran jam'iyya mai mulkin ƙasar nan (APC) Bola Ahmad Tinubu zai jagoranci lakcar da za'a yi a wannan shekarar ta 'Arewa House' dake jihar Kaduna ranar Asabar.
Hukumomin Saudiyya sun fitar da jerin sunayen limaman da za su jagoranci sallolin Tarawi da Tuhajjud a masallacin Harami da ke a birnin Makka a azumin bana.
Wasu 'yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun hallaka ma'aikatan poli guda biyu (2), Usama Nazifi da Bashiru Muhammed, a Ƙauran-Namoda dake jihar Zamfara.
A makon da ya gabata ne ake ta yada wani bidiyo da ke nuna yadda sararin samaniyar Masallacin Ka'aba da ke kasar Saudiyya ya rikide ya zama ja jazur, an gano.
Wani matashi ɗan asalin jihar Kano ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin ƙasar nan ƙarƙashin jam'yyar APC, ya ce dole matasa su fito a dama da su.
Labaran duniya
Samu kari