Netanyahu ya ce shiga yarjejeniyar Abraham Accords da Saudi Arabiya za ta zama babban ci gaba ga zaman lafiya, yayin da Trump ya danganta yarjejeniyar nukiliya.
Netanyahu ya ce shiga yarjejeniyar Abraham Accords da Saudi Arabiya za ta zama babban ci gaba ga zaman lafiya, yayin da Trump ya danganta yarjejeniyar nukiliya.
Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Za ku ji wanene sabon Kocin kungiyar Barcelona Enrique 'Quique' Setién Solar wanda a lokacin da Kocin ya ke taka leda ya bugawa kungiyoyin kwallon kada da-dama.
Attajirin da ya fi kowa kuɗi a Afirka, Aliko Dangote, wanda masoyin kungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ne ya bayyana niyyarsa na siyan kungiyar. Hamshakin attajirin, ɗan shekaru 62 da arzikinsa ya ɗara fam biliyan 8.5 ya dade yana s
Sanin kowa ne a yanzu cewa harkar kwallon kafa ya girmama sosai ta yadda ba wai yara ko matasa bane kadai ke goyon bayan kungiyoyin kwallon kafa ba, a’a, har ma da manyan mutane, kamar yadda Atiku Abubakar ya tabbatar.
Mun kawo maku jerin wasannin da duk za a buga a sabon zagayen Gasar kofin Turai. Liverpool, Chelsea, Barcelona, da Real Madrid sun san wadanda za su kara da su a 2020.
Fitaccen Bayaraben-Ingila, Anthony Joshua ya zama shago bayan ya yi wa Ruiz Jr. dukan ramuwar gayya a wasan jiya. Kafin nan dai ‘Dan wasan damben ya lashe kambun gasar IBF, WBA da WBO.
A jiya da dare, Cristiano Ronaldo ya tafi da wata kyauta gida bayan ya rasa Ballon D’or. Ronaldo ya tashi da wannan babbar kyauta ta Gwarzon Seria A a daren da Messi ya lashe Ballon D’or.
A ‘Yan wasan kwallon kafa 30 da su ka yi zarra wajen kyautar Ballon D’or. Liverpool ta na da ‘yan wasa 7, Man City 5, Real Madrid da Juventus da Ajax sun samu 2. Bayern Munchen da Arsenal 1.
Dazu nan tsohon Kocin Arsenal ArseneWenger ya samu babban aiki bayan ya ajiye koci. Shehin kwallon watau Wenger ya dawo kwallon kafa bayan ya karbi aikin FIFA a shekara 70.
Lionel Messi, ya yi hira da TYC Sports jim kadan bayan ya samu sauki ya dawo buga wasa. Inda yace Ronaldo ne mafi kyawun ‘Dan wasan gaban da na taba gani a Duniya.
Wasanni
Samu kari