Malam Murtala Bello Asada ya fusata kan farmakin Sheikh Musa Lukuwa a Sokoto, yayin da malamin ya tabbatar da cewa yana cikin koshin lafiya a yanzu.
Malam Murtala Bello Asada ya fusata kan farmakin Sheikh Musa Lukuwa a Sokoto, yayin da malamin ya tabbatar da cewa yana cikin koshin lafiya a yanzu.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai halarci taron APC na karbar sababbin ’yan siyasa da kaddamar da kungiyar magoya bayan shugaban kasa Bola Tinubu a Kano.
A jiya Lahadi ne Migayu su ka sake damke ‘Dan wasan kwallon Super Eagles da ya yi ritaya C. Obodo. Tsohon Tauraron ya fito bayan kwana 1 a hannun ‘Yan bindiga.
Tsohon ‘Dan wasan kwallon kafa, Giggs ya fada hannun Jami’an tsaro. Ku na da labarin cewa Giggs ya buga wa Manchester United, sannan ya yi aiki da kungiyar.
A ranar Talata aka ji Kano Pillars ta samu sabon kwararren Koci daga kasar Faransa. Lionel Emmanuel Soccoia ya zama Mai horas da ‘Yan wasan Kungiyar zuwa 2021.
A makon nan ne Cristiano Ronaldo ya bugo jirgi ya shigo Turin bayan gano ya na dauke da kwayar COVID-19. Ministan wasanni ya na zargin ‘dan wasan da laifi.
Hukumar PFF a ranar Laraba ta sanar da cewa Ronaldo ya kamu da cutar kuma ya na killace a gidansa, sannan zai ra PFsa wasa tsakaninsu da Sweden. A wani ci gaba
Dazu nan mu ka ji cewa wwaji ya tabbatar da Cristiano Ronaldo ya na dauke da cutar COVID-19. ‘Dan kwallon ba zai samu damar buga wasan Portugal da Sweden ba.
A Ranar Alhamis, Dan wasa Luis Suarez ya bayyana wulakancin da ya sha har ya sharba kuka a Barcelona. Suarez ya fallasa yadda aka yi masa korar kare a Satumba.
Babban kociyan kungiyar Super Eagles, Gernot Rohr, ya ce 'yan wasan suna cikin yanayi mai kyau duk da ya ki bayyana sunansu; "ba zan bayyana sunayensu ba duk da
Za ku ji cewa Manchester Utd ta yi ta saye ‘Yan wasa 4 jiya. ‘Yan kwallon da aka saya su ne: Edinson Cavani, Alex Telles, Facundo Pellistri da Amad Diallo.
Wasanni
Samu kari