Wasanni
Tun farko dai hukumar dake kula da kwallon kafa ta duniya (FIFA) ce ta bawa Najeriya wa’adi da zai kare yau Litinin da misalign karfe 12:pm na rana don samar da matsaya ga rikicin shugabancin NFF da taki ci ta ki cinyewa
Fitacciyar 'yar wasan kwallon tennis dinnan Serena Williams ta bayyana cewa ta samu rashin nasara ne wanda ya fi kowanne girma a tarihin rayuwar ta, tunda ta fara buga wasa, hakan kuma ya farune jim kadan bayan an bata labarin...
Amma magoya baya da dama na ganin hakan a matsayin koma baya ne ga harkar kwallon kafarsa. Wasu na ganin cewa ba’a yanzu ya kamata ace ya bar nahiyar turai da taka leda ba, domin a cewarsu yana bukatar ya kafa tarihi musamman a ga
Hukumar raya al'adu da sadarwa ta kasar Saudi Arabiya ta bayyana cewar ta baiwa kamfanin Al - Rashid Empire Cinema damar gina gidajen Sinima guda 30 a kasar, wanda ake saka ran za a kamalla a cikin shekaru 3...
Barker ya kasance hazikin mai tsaron raga, wanda jajircewarsa tasa kungiyoyi da dama dagewa don ganin sun dauke shi. Amma daga karshe kungiyar Kwallon kafa ta Liverpool ce ta yi nasarar daukarsa akan kudi har £67, wanda hakan yasa
Shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro ya ce, Nahiyar Afirka ce ta samu nasarar lashe gasar cin kofin duniya na kwallon kafa, wanda aka buga a kasar Rasha. Shugaban kasar yayi jawabin ne a wurin wani taro da aka gudanar a kasar
Kungiyar Al Nassr da ke babban Birnin Saudi Arabia dai na neman raba ‘Dan kwallon Najeriya Ahmed Musa da Ingila. Gwarzon ‘Dan wasan nan na Kungiyar Super Eagles na Najeriya Ahmed Musa ya taba rike kyaftin din Super Eagles.
aman da na yi na tsahon shekaru 22 a kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ba karamin kuskure ba ne, kuma na yi nadamar hakan, saboda na fahimci na sabawa mutane da yawa a dalilin zaman da na yi. Ni mutum ne mai son sababbin abubuwa ta
Ba da dadewa ba labari ya zo mana cewa tsohon Kocin na Real Madrid da babban ‘Dan kwallon na kasar Turai. Koci Zinedine Zidane za su hade da Cristiano Ronaldo a Juventus inda ya taba taka leda kafin zuwan sa Madrid.
Wasanni
Samu kari