Wani babban jami'i a rundunar sojin Iran ya tabbatar da cewa har yanzu akwai yiwuwar jamhuriyar ta Musulunci ta sake komawa fagen fama da Amurka.
Wani babban jami'i a rundunar sojin Iran ya tabbatar da cewa har yanzu akwai yiwuwar jamhuriyar ta Musulunci ta sake komawa fagen fama da Amurka.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya shirya ayyana shiga tseren dora wa daga inda uban gidansa, shugabam ƙasa, Buhari zai aje a baban aɓen 2023.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce jam'iyya mai mulki a shirye take da zaɓi ɗaya daga cikin hanyoyi uku a zaɓen fidda gwani na 2023.
Mamba a majalisar dokokin jihar Anambra, Cater Dike-Umeh, ya sanar da mambobin majalisa cewa ya sake komawa tsohuwar jam'iyyarsa APGA mai mulkin jihar Anambra
Mujaheed Dokubo-Asari bai ganin Gwamna Nyesom Wike ya dace ya rike Najeriya. Asari ya yi kaca-kaca da Gwamnan, ya ce takararsa a 2023 ba za ta kai labari ba.
A jiya aka ji cewa Alkali ya gargadi shugabannin PDP da su guji canza shugabannin PDP na reshen jihar Kano bayan NWC ta ruguza majalisar Shehu Wada Sagagi.
Yar takarar shugaban ƙasa yar kimanin shekara 38 a duniya, Khadijah Okunnu-Lamidi, ta shiga jam'iyyar SDP a hukumance, ta ce zata tabbatar ta yi nasara a zaɓe.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Alhamis, ta yi watsi da karar da jam'iyyar PDP ta shigar na neman kotun ta tsige Gwamna Ben Ayade na Jihar C
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na cikin wata ganawar sirri tare da shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Sanata Abdullahi Adamu da Buni.
Rt Honorabul Lasun Yussuf, tsohon mataimakin kakakin majalisar dokoki na tarayya, a ranar Alhamis, 7 ga watan Afrilu, ya koma jam'iyyar Labour Party, LP, a huku
Siyasa
Samu kari