Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Tsohon ministan labarai, Labaran Maku, ya dawo jam'iyyar PDP, don fafatawa a takarar gwamnan Jihar Nasarawa da gwamna mai ci yanzu Abdullahi Sule a babban zaben
Gwamna jihar Benuwai, Samuel Ortom, wnada ke jagorantar kwamitin tsarin karba karba na jam'iyyar PDP ya musanta rahoton dake yawo cewa ya bar kofa a bud'e.
Jam'iyyar All Progressive Congress APC mai mulkin ƙasar nan ta zaɓi ranakun da zata gudanar da zaɓen fidda gwani na takarar shugaban ƙasa da kujerun siyasa.
Mun kawo ‘yan siyasan da sun dade su na neman kujerar shugaban kasa, amma ba su dace ba. A ciki akwai wadanda ba su shahara ba kamar irinsu Atiku Abubakar.
Ibinabo Joy Dokubo, mace ta farko a jam'iyyar All Preogressives Congress (APC) mai mulki ta ayyana aniyarta ta son tsayawa takarar kujerar shugaban kasa a 2023.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya bai halarci taron sirrn da Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike ya shirya ba tare da wasu ‘yan takarar shu
Za a ji cewa abokai sun lale miliyoyi, sun sayawa ‘Dan cikin tsohon Gwamna kuma Sanata mai-ci a PDP, Pam Jonah Jang fam domin ya yi takarar ‘Dan Majalisa a 2023
Jam'iyyar New Nigerian People Party (NNPP), shiyyar jihar Jigawa, ta samu sabbin mambobi 10,000 da suka gudu daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, ta kara tunawa jam'iyyun siyasa jadawalin sharudɗan da ya zama wajibi su yi biyayya akai, tace zata ɗauki mataki mai tsaur
Siyasa
Samu kari