Rabiu Kwankwaso ya ce NDC ba za ta janye wa Peter Obi takara domin goyon bayan ADC ba, inda ya zargi kwamitin yaƙin neman zaɓenta da kai hare-haren ɓata suna.
Rabiu Kwankwaso ya ce NDC ba za ta janye wa Peter Obi takara domin goyon bayan ADC ba, inda ya zargi kwamitin yaƙin neman zaɓenta da kai hare-haren ɓata suna.
Kashim Shettima ya ce rikice-rikicen cikin gida na APC sun fi ba shi tsoron Atiku Abubakar da Peter Obi gabanin zaɓen 2027, ya buƙaci ’yan jam’iyyar su haɗa kai.
Wasu magoya bayan jam'iyyar APC daga Benue sun yi hatsarin mota a Lafia yayin tafiya babban gangamin Tinubu da Shettima, amma babu wanda ya rasa ransa.
INEC ta cire sunan dan takarar PDP tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami a jerin sunayen yan takarar da za su fafata a zaben gwamnan jihar Gombe.
Daraktan kamfen ɗin ADC, Austin Akobundu, ya ce Atiku Abubakar zai duba bashin ɗalibai, rage tsadar rayuwa, inganta ilimi da kiwon lafiya, samar da ayyukan yi.
Gwamnan Jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu, ya ƙalubalanci jam’iyyun adawa a jihar da su gabatar wa talakawa da nasarorin da suka samu a lokacin da suke kan mulki.
Bashir Ahmad ya yi martani kan bidiyon da ke nuna matashi Seyi Tinubu ya tsallake shi yayin gaisawa da mutane, wanda ya jawo ce-ce-ku-ce a Najeriya
Fati Muhammad ta fuskanci suka kan yadda ta juya wa tsohon mai taimaka mata baya wato Atiku Abubakar, wannan ya sa har Gimba Kakanda ya ja mata kunne.
Nyesom Wike ya ce Rotimi Amaechi ba zai zama shugaban Najeriya ba, tare da yi masa barazanar hana shi kamfen a Rivers bayan zarginsa da almundahana.
Jigon APC ya musanta cewa ’yan majalisar Zamfara takwas da suka bar APC ’yan siyasar Sanata Abdul’aziz yana da alaka da dan takarar jam'iyyar ADC.
Kotunan tarayya da ke Gombe da Jos sun bayar da umarnin gudanar da sabon zaɓen fitar da ’yan takara na jam’iyyun ADC da APC a wasu mazabun yan Majalisar tarayya.
Siyasa
Samu kari