Rabiu Kwankwaso ya ce NDC ba za ta janye wa Peter Obi takara domin goyon bayan ADC ba, inda ya zargi kwamitin yaƙin neman zaɓenta da kai hare-haren ɓata suna.

Shugaban jam'iyyar APC, Nentawe Yilwatda, ya ce mutanen da Tinubu ya taimaka wa sun juya masa baya a 2023, yayin da ya kare ayyukansa da manufofinsa.
Rotimi Amaechi ya ce gwamnatin ADC za ta rage tsadar rayuwa, dawo da tallafin fetur, inganta ilimi da gyara manyan hanyoyi idan jam’iyyar ta lashe zaɓen 2027.
Sanata Abdulaziz Yari ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen sake komawa kan mulki a Kaduna ranar 24 ga watan Oktoba, 2026.
Wasu ’yan takarar jam'iyyun ADC da NDC a zaɓen 2027 sun koma jam'iyyar APC, inda suka yi alkawarin samo wa Shugaba Bola Tinubu kuri’u miliyan biyu.
Hukumar zabe ta INEC za ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar gwamna da majalisun dokokin jihohi ranar 10 ga Oktoba, gabanin zaɓen 2027 a Najeriya.
APC ta rubuta wa INEC, tana neman aiwatar da hukuncin Kotun Ƙoli kan rajistar mambobin jam’iyyu tare da hana masu karya doka tsayar da ‘yan takara.
Jam’iyyar ADC ta ce za ta tattara tare da wallafa sakamakon zaɓe daga rumfunan zaɓe da kanta a babban zaɓen 2027, tana mai cewa yin hakan yana cikin hakkoƙin su.
’Yan sandan Nasarawa sun bukaci jam’iyyun adawa su sauya ranar tarukansu na 10 ga Oktoba saboda ziyarar Remi Tinubu da babban gangamin APC a Lafia.
Jam'iyyar APC a Arewa ta Tsakiya ta shirya babban gangami a Lafia ranar 10 ga Oktoba domin nuna goyon baya ga Tinubu da Shettima gabanin zaɓen 2027.
Siyasa
Samu kari