Wasu mambobin Majalisar Wakilai sun zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita siyasar zaɓen 2027 kan magance matsalolin tsaro, tattalin arziki da dimokuraɗiyya.
Wasu mambobin Majalisar Wakilai sun zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita siyasar zaɓen 2027 kan magance matsalolin tsaro, tattalin arziki da dimokuraɗiyya.
Wani ‘Dan Majalisar tarayya ya bayyana abin da ya sa aka kara Biliyan 500 a cikin kasafin kudin 2018.Majalisar ta bata lokaci da aka aika mata kasafin kuma dai ta kara kasafin bana daga Tiriliyan 8.6 zuwa Tiriliyan 9.1.
Da alamu Malaman Makaranta za su more a Gwamnatin Shugaba Buhari. Ministan ilmi na kasar watau Farfesa Anthony Anwukah yake cewa za su yi koyi da Malaysia, Kasar da wadanda su ka fi hazaka su na kokari ne na zama Malamai.
Bisa kusantowar zaben 2019 yanzu haka an girke murhun sanwar fara yakin neman zaben tsohon mataimakin tsohon shugaban kasa kuma Wazirin Adamawa Atiku Abubakar, domin kuwa maganar da ake har an samar da makeken Ofishin a garin Abuj
Tsohon shugaba tsagerun Neja Delta na Phase II, wanda suka amfana da shirin Amnesty na shugaban kasa, 'Janar' Emma Lawson da lashi takobin tabbatar da cewa shugaba Buhari ya yi nasara a yankin a zaben 2019. Lawson ya ci alwashin k
Jawabin Goodluck Jonathan na kwanan nan ya bar baya da kura na Garin Ado-Ekiti wanda shi ne babban Birnin Jihar Ekiti a karshen makon nan. Jonathan ya yabawa Gwamnan Jihar mai shirin barin gado ne kan wasu ayyukan da yayi.
Jaridar ta kuma ruwaito cewa, baya ga kujerar shugaban kasa, 'yan majalisun matan su na kuma bukatar shugaba Buhari ya zartar da doka ta cewar kowace jiha za ta sanya mace guda a kujerar majalisar dattawa cikin jerin sanatocin ta.
Yace, 'yan majalisar karkashin jam'iyyar APC, Abdullahi Abubakar Maiwanka (Akko- ta yamma), Walid Mohammed (Kwami - ta yamma), Mohammed A. Bello (Gombe ta kudu) da Abubakar Sadiq Ibrahim (Yamaltu ta yamma) wadanda suka yi ruwa da
Jam'iyyar APC mai mulkin kasa ta yi bayyanin dalilin da ya sa ta canja ranar da za'a gudanar da taron gangamin kasa na shekara-shekara da aka saba yi daga ranar 2 ga watan Yuni zuwa 23 ga watan. A baya, jam'iyyar ta tsayar da rana
Mun kawo maku wasu manyan ayyukan da Satana Ali Wakili yayi wa Mazabar sa lokacin yana da rai. Sanata Ali Wakili yace ya kuma horas da ‘Yan mata sana’o’in da su ka hada da dinki da kitso da saka da sauran su domin su samu na hannu
Siyasa
Samu kari