Shehu Sani: Zan fito takarar gwamnan Kaduna, kuma zan kada El-Rufai
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya tabbatar da cewa zai yi takara kuma zai kayar da Gwamna mai ci a yanzu wato Malam Nasir Ahmad El-Rufai a zabe mai zuwa na shekarar 2019
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya tabbatar da cewa zai yi takara kuma zai kayar da Gwamna mai ci a yanzu wato Malam Nasir Ahmad El-Rufai a zabe mai zuwa na shekarar 2019.
DUBA WANNAN: Duk da matsalar tattalin arziki a Najeriya, munyi aiki fiye da yanda ake tunani - Gwamnatin Tarayya
“El-Rufai ya sani cewa zan fito takarar neman gwamna a zaben 2019 a Jihar Kaduna. Sanna kuma ba zamu taba yarda hukumar zaben jihar ta shirya zaben ba.
“A fili yake bayyana cewar sakamakon zaben da aka fitar na kananan hukomomin jihar ba gaskiyar abin da ya faru ba kenan."
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng