Shahararrun mawaki a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara da Davido sun yi musayar yawu kan matsalar rashin tsaro. Shahararrun mawakan biyu sun zazzagi juna.
Shahararrun mawaki a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara da Davido sun yi musayar yawu kan matsalar rashin tsaro. Shahararrun mawakan biyu sun zazzagi juna.
Wasu mambobin Majalisar Wakilai sun zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita siyasar zaɓen 2027 kan magance matsalolin tsaro, tattalin arziki da dimokuraɗiyya.
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana babban dalilin da ya sanya ya samu nasarar lashe zaben shugaban kasa shekarar 2015 da ta gabata bayan ya sha kayi a zabukan baya.
Wannan dai mayar da martani ne a kan wasu kalamai da gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya furta yayin wata hira da akayi dashi a wani shiri mai suna The Osasu Show a wata gidan talabajin da ke Makurdi inda ya ce kashe-kashen da m
Hukumar EFCC na zargin Jolly Nyame da lakume wasu kudi sama da Biliyan 1 tun 2010. Yau za a zauna a Kotu da tsohon Gwamnan PDP a Birnin Tarayya Abuja. EFCC na neman babban Kotun Tarayyar ta daure tsohon Gwamnan.
Za ku ji cewa Hadarin mota a hanyar Abuja ya kashe Matar tsohon CJN Mahmood Muhammad. Tuni dai an birne Iyalin na Mahmood Muhammad a Masallacin Unguwan Rimi inji daya daga cikin Iyalin babban Alkalin Baballiya Aftaka Mahmod.
Wutan Najeriya zai karu nan da wasu watanni inji Gwamnatin Buhari. Nan da wata shekara war haka dai za a nemi a fara ture wuta a Najeriya idan abubuwa su kayi kyau. Ana sa ran a samu karin 1000 MW na wutar lantarkin.
Ana zargin fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, da cinye wasu makudan kudade da yawan su ya kai miliyan N100m da rahotanni suka bayyana cewar gwamnatin jihar Zamfara ce ta bawa mawakan saboda gudunmawar da suka bawa jam'i
Mai girma Gwamnan jihar Adamawa Muhammad Umar Jibrilla Bindow ya amince da shawarar kwamitin jikai suka ba shi, tare kuma damar da yake da ita wadda kundin tsarin Mulki ya bashi a sashi na 212(I) (d) ya bayar da umarnin sakin Furs
Shugaba kasa Muhammadu Buhari yayi alwashin amincewa da dokar nan da zata bawa matasa damar fitowa a dama dasu a siyasa wato "Not Too Young to Run" a turance. Shugaban kasar ya bayyana hakan a yau dinnan, a wurin bikin tunawa da..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi jawabi ga ‘yan Najeriya a ranar demokaradiyya, inda ya tunawa ‘yan Najeriya cika shekaru 19 da Najeriya ta dawo turbar yanci. Wannan rana ta kuma yi daidai da cikar shugaban kasar shekaru 3.
Siyasa
Samu kari