Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Jam'iyyar APC ta fara fitar da sunayen wadanda za su tsaya mata takara a kujerun Majalisar tarayya, inda wasu fitattun yan majalisa duka rasa damar tazarce.
Wata Jaridar kasar waje ta rahoto cewa ‘Diyar Babban Malamin Shi’a wanda yake daure har yanzu ta bayyana cewa Mahaifin ya samu matsalar idanu. Sheikh Ibrahim Zakzaky ya kamu ne da muguwar cutan yayin da yake daure.
Liverpool da Roma sun kafa tarihi a kan Manchester City da Barcelona a daren jiya. Babu wanda yayi tsammanin cewa za ayi waje da Barcelona bayan ta yi nasara 4-1 a makon jiya. Yanzu dai Roma da Liverpool sun isa zagaye na gaba.
A cewarsa, nuna cewar zai sake takara ba shi ke nufin cewa dole ne shugaba Buhari ya yi nasarar lashe zabe a 2019 ba. Sannan kuma cewa kamar yadda shugaban kasar keda yancin sake takara haka kowa keda yancin zabarsa ko akasi.
Da yake mayar da martani ga IBB da Obasanjo yace: “Waye Obasanjo? OBJ ba Allah bane, IBB ba Allah bane, a zamaninsa, Obasanjo so yayi ya sake tsayawa takara karo na uku, kuma bai samu ba. Kuma ina tabbatar muku sai Buhari ya zarce
Zahra Indimi, y'ar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta bayyana cewa ita ta fi son kiran mahaifinta da lakabinsa da aka fi saninsa da shi na mukamin soji, sabanin lakabinsa na yanzu wato shugaban kasa "president". Zahra ta bay
Kamfanin MTN tana cigaba da biyan Najeriya Biliyan wasu tara na Biliyan 330 da ake bin ta. A karshen Maris na 2017 an biya Najeriya Biliyan 30 haka kuma a karshen Maris na 2018 an biya Najeriya Biliyan 55 kawo yanzu.
Mun ji daga Daily Trust cewa an kama Makiyaya dauke da manyan bindigogi a Jihar Enugu wanda dama dai a kwanakin nan ana samun rikici tsakanin Makiyaya da Manoma a fadin kasar inda ta kai wasu Jihohi sun hana kiwo a fili.
An samu yaduwar bidiyon a Najeriya ne don tsorata masu dangwala kuri'a. Ya kunshi hotunan cirewa mutane gabobi, yanke makogwaron mutane, mutane cikin jini har dai daga karshe su mutu. Wasu ma da ransu aka birnesu. Daukacinshi dai
Sai dai hakan kuma ya zafafa tsama da ake samu tsakanin dariku dake cikin ita kanta jama'ar sunnar masu kiran kansu salaf, wadda ake ganin kafirta juna karara da suke yi a matsayin ummul-aba'isin rarrabuwar kai tsakanin musulmi.
Siyasa
Samu kari