Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta samu korafe-korafe kan wasu alkalai. Hukumar NJC ta kuma ba da shawarar nada sababbin alkalai a kotun daukaka kara.
Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta samu korafe-korafe kan wasu alkalai. Hukumar NJC ta kuma ba da shawarar nada sababbin alkalai a kotun daukaka kara.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sanar da cewa jam'iyyar ADC bata ba shi takara ba. Hakan ya nuna cewa ba zai yi wa jam'iyyar takarar gwamna ba.
zarar an kai shi ne za'a kuma haɗa shi cikin gungun waɗanda ake zargi da aikata manyan laifuka har ma kuma suka ce shima mambansu ne, wanda hakan ya janyo jami'an ƴan sandan su kai ram da shi domin ba wanda da yafi ƙarfin doka
Mutane sun fito kan titi lokacin da su ka ji labarin Kwankwaso ya je Sokoto. Sanatan kasar ya kai ziyara Jihar Sokoto ne domin halartar wani daurin aure. Daruruwan mutane sun yi lale da zuwan Kwankwaso kamar yadda aka saba.
Mai girma Gwamnan Jihar Edo Mista Godswin Obaseki ya nuna goyon bayan sa wajen ganin Adams Oshiomole ya samu kujerar Shugaban Jam’iyyar mai mulki sai dai wasu jiga-jigan APC a Yankin sun ce babu ruwan su da wannan magana.
An samu hayaniya a shataletalen Area 1 dake Abuja inda wasu tsageru suka dates ayarin jami’an ‘yan sanda dake dauke da sanata Dino Melaye (sanata mai wakilatar Kogi ta yamma) sannan suka kwace shi daga hannun jami’an duk da suna
Wata kungiyar mai zaman kanta mai suna 'Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP), ta bukaci babban kotun tarayya dake Legas ta umurci Sanata Bukola Saraki, Sanata Dino Melaye da sauran takwarorinsu 107 su mayar da
An nada Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar domin ya jagoranci kwamitin shirye-shiryen babban taron jam'iyyar APC mai mambobi 68. An ƙaddamar da Kwamitin ne a Hedikwatar Jam'iyar APCn dake Abuja a jiya Litinin.
Shahararriyar jaruma wacce aka dakatar a dandalin shirya fina-finan Hausa, Rahma Sadau ta caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar. Hakan ya biyo bayan martanin da Atiku ya mayarwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Sanata Dino Melaye dai ya fadawa Duniya cewa Hukumomin kasar sun wuce gona da iri domin kurum a ga bayan shi saboda maganganun da yake yi yace babu wanda ya isa ya hana shi magana. Dino yace babu doka da bin oda a Najeriya.
Rahotanni da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yabawa tsohuwar gwamnatin jihar sa karkashin jagorancin Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso da cewar ko shakka ba bu ya kawo ci gaba.
Siyasa
Samu kari