Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Tazarcen Buhari: Obasanjo ba Allah bane – Inji Ministan Buhari
Tazarcen Buhari: Obasanjo ba Allah bane – Inji Ministan Buhari
daga  Mudathir Ishaq

Da yake mayar da martani ga IBB da Obasanjo yace: “Waye Obasanjo? OBJ ba Allah bane, IBB ba Allah bane, a zamaninsa, Obasanjo so yayi ya sake tsayawa takara karo na uku, kuma bai samu ba. Kuma ina tabbatar muku sai Buhari ya zarce

Asirin Makiyaya da ke Kasar Inyamurai ya fara tonuwa a Najeriya
Asirin Makiyaya da ke Kasar Inyamurai ya fara tonuwa a Najeriya
daga  Muhammad Malumfashi

Mun ji daga Daily Trust cewa an kama Makiyaya dauke da manyan bindigogi a Jihar Enugu wanda dama dai a kwanakin nan ana samun rikici tsakanin Makiyaya da Manoma a fadin kasar inda ta kai wasu Jihohi sun hana kiwo a fili.