A labarin nan, za a ji cewa shugaban jam'iyyar NDC reshen jihar Kano, Hon. Mai Riga ya zargi shugaban Kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso da nuna ƙarfi.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban jam'iyyar NDC reshen jihar Kano, Hon. Mai Riga ya zargi shugaban Kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso da nuna ƙarfi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC sun musanta jita-jitar da ake yadawa cewa sun fara duba yiwuwar komawa jam'iyyar NDC.
Wani tsohon gwamnan jihar Plateau a mulkin soja a lokacin gwamnatin Ibrahim Babangida, Manjo Janar Aliyu Adu Umar Kama (mai ritaya) ya bukaci wadanda ke kokarin takara akan shugaba Muhammadu Buhari a 2019 da su tsaya har sai 2023
asto Tunde Bakare na cocin nan na Later Rain Assembly da ke Garin Legas yana cewa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta gaza wajen kare rayukan Jama’a musamman yara mata wanda har yanzu wasu mata ke tsare hannun Boko Haram.
Dazu mu ka ji cewa an karbe manyan bindigogi sama da 100 a hannu bata-gari a Neja. Yanzu dai Shugaban kasa Buhari na yaki da masu safarar migayun makamai. Rundunar ‘Yan Sanda sun maka wadanda aka kama a wani Kotu.
Tsohuwar shahararriyar jarumar kamfanin shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Fati Mohammed tayi raddi ga magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ta bayyana cewa babu makawa miliyan 50 Atiku Abubakar ya bata.
Mun shiga fannin ‘Yan mata ne inda mu ka kawo maku wadanda su ka fi kowa kyau a Najeriya. Akwai irin su Geneveive da Agbero da Slyvia Nduka wanda ta shahara a Duniya da kuma Adaora Akubilo wata Budurwa da ke Amurka.
Labari ya zo mana cewa wasu jama’a sun yi kira ga Kwankwaso ya fito takarar Shugaban kasa bayan Tsohon Gwamnan Kano Kwankaso ya ci taro a wajen bikin Mauludi da aka yi a karshen makon nan a Birnin Tarayya Abuja da Kaduna.
Tawagar dake son ganin ya sake fito takara wanda mafi yawan su matasa ne, sun bayyana cewa sun dauki kudirin sake zaben gwamnan domin ganin ya ci gaba da gudanar da ayyukan cigaban da ya soma a mulkinsa na farko.
Sule Lamido a ranar juma’a ya bayyana cewa baya tsoron sake tsayawar Buhari takara a zaben 2019, yace Buhari ya bayyana kudirinsa na sake tsayawa takara bayan taron mutane da yaji PDP tayi a jiharsa ta Katsina.
Obasanjo na cigaba da shan zafafa martani tun bayan da yace shugaban kasa Muhammadu Buhari bai cancanci a sake zabarsa a karo na biyu ba, inda a baya-bayan nan tsohon shugaban narkakkiyar jam’iyyar CPC Prince Tony Momoh, yayi masa
Siyasa
Samu kari