Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
An samu hayaniya a shataletalen Area 1 dake Abuja inda wasu tsageru suka dates ayarin jami’an ‘yan sanda dake dauke da sanata Dino Melaye (sanata mai wakilatar Kogi ta yamma) sannan suka kwace shi daga hannun jami’an duk da suna
Wata kungiyar mai zaman kanta mai suna 'Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP), ta bukaci babban kotun tarayya dake Legas ta umurci Sanata Bukola Saraki, Sanata Dino Melaye da sauran takwarorinsu 107 su mayar da
An nada Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar domin ya jagoranci kwamitin shirye-shiryen babban taron jam'iyyar APC mai mambobi 68. An ƙaddamar da Kwamitin ne a Hedikwatar Jam'iyar APCn dake Abuja a jiya Litinin.
Shahararriyar jaruma wacce aka dakatar a dandalin shirya fina-finan Hausa, Rahma Sadau ta caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar. Hakan ya biyo bayan martanin da Atiku ya mayarwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Sanata Dino Melaye dai ya fadawa Duniya cewa Hukumomin kasar sun wuce gona da iri domin kurum a ga bayan shi saboda maganganun da yake yi yace babu wanda ya isa ya hana shi magana. Dino yace babu doka da bin oda a Najeriya.
Rahotanni da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yabawa tsohuwar gwamnatin jihar sa karkashin jagorancin Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso da cewar ko shakka ba bu ya kawo ci gaba.
Okonjo-Iweala ta ce, ta sha wuya sosai a kokarinta na kawo sauyi don fito da komai fili a harkar gudanar dakamfanin mai na kasa (NNPC) daga ma'aikatan kamfanin. "Zan iya cewa shine aikin da ya fi kowanne wahala da kasada a aikina
Kungiyar sanin kula da hakkin musulmai (MURIC) ta bayyana cewa kalaman shugaba Buhari game da matasan Najeriya daidai ne. Jawabin wanda shugaban kasa Buhari yayi a taron Commonwealth Business Forum ya janyo cece-kuce.
APC ta tashi wani taro baram-baram ba yadda aka so ba a Jigawa. Taron dai ya tashi ‘Yan Majalisa 2 ne kurum na Jihar su ka halarta. Daga ciki akwai Dan Majalisar Garki/Bubura Adamu Fagen Gawo wanda yayi jawabi.
Siyasa
Samu kari