Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
Rahotanni da sanadin shafin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, jagoran 'darikar Tijjaniyya na Najeriya Shehi Ɗahiru Usman Bauchi, ya nemi gwamnati tarayya akan ta samar da hanyoyi na saukaka tagayyarar takalawan kasar nan.
Wasu kungiyoyin arewa 20 wanda suka hada da kungiyoyin mata da na matasa a fadin yankin Arewa maso yamma sun dauki alkawarin siya wa tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Bafarawa fom din takarar zaben shugabancin kasa a
Shehin Malamin ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da manema labarai a Jihar Bauchi inda yake jawabai dangane da bikin Maulidin Shehi Ibrahim Inyass da aka gudanar a babban birnin kasar nan na tarayya da kuma jihar Kaduna.
Gwamnar jihar Imo Rochas Okoracha, ya sanya wa duk wani baligi a jihar haraji na N3000 wanda za'a rika amfani dashi wajen gudanar ayyukan cigaba da more rayuwa a jihar kamar yadda jaridar Daily trust ta ruwaito. A wata sanarwa mai
Al-Jazira tayi nazari game da tsarin Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari na ciyar da yaran makarnatan Firamare abinci kyauta inda ta gano cewa hakan yana da matukar amfani. Yanzu an samu karuwar 'yan makaranta.
A zaman FEC na wanna makon an amince za a gyara hanyar Garin Bida zuwa Lambata wanda ta lalace kwarai. Za a kashe Biliyan 33 inji Ministan ayyuka na kasar. An dai dade ana jiran tsammani a gyara wannan titin a Neja.
Minista lokacin tsohon Shugaban kasa Jonathan da ake zargi da saida rijiyoyin man Najeriya ya sha a gaban Kotu. Kotu ta wanke Adoke daga hannun Hukumar EFCC tace ba ta isa ta kama shi ba don yayi aikin da aka sa shi ne.
A jiya ne rahotanni suka mamaye kafafen yada labarai cewar gwamnatin jihar Kaduna ta sallami malaman makaranta 4,500 daga cikin fiye da malaman makaranta 11,000 da ta dauka aiki satin da ya wuce. A wata sanarwa da kakakin gwamnan
Hedkwatan tsaro na Najeriya ta gargadi yan siyasa su guji yin amfani da harkokin tsaron kasa da sojojin Najeriya wajen cinma burinsu na siyasa. Wannan sanarwan ta fito ne daga bakin direktan sadarwa na hukumar, Brig. Janar John Ag
Siyasa
Samu kari