Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
A labarin nan za a ji cewa Dr. Umar Ardo, jagora a cikin jam'iyyar hamayya ta ADC ya bayyana cewa yana shari'a da jam'iyyar NDC saboda zargine take doka.
Wata kuniyar siyasa na mata mai suna League of women voters in Nigerian (LWVN) sun gindaya wasu manyan sharruda ga dukkan jam'iyyun siyasa a Najeriya kafin zaben 2019. Kungiyar na bukatar a tsayar da mataimakiyar shugaban kasa tar
Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima na jam’iyyar APC sun samu matsaya na amince da tsohon gwamnan jihar ta Borno kuma tsohon shugaban PDP Sanata Ali Modu Sheriff da mutanensa su dawo cikin tafiyar tasu jam’iyyar ta APC.
A karshen shekarar 2018 za a ga canji a Najeriya inji Dangote. Attajirin Afrika Aliko Dangote ya bayyana cewa zuwa karshen shekarar nan Najeriya za tayi zarra a bangaren fita da takin zamani a kaf Nahiyar Afrika.
A halin yanzu manyan shugabanin jihohin kudu da yankin tsakiya na Najeriya suna wata ganawa tare da shugabanin Majalisar Dattawa da suka hada da Bukola Saraki, Ike Ekweremadu da sauransu. Shugabanin kudun da suka halrcin taron sun
A wata hira da ya yi da sashen Hausa na Radiyon Amurka a birnin Washington, Buhari, ya koka a kan yadda 'yan jaridar Najeriya ke canja ma'anar kalaman sa ko kin bayyana cikakken abinda ya fada yayin jawabi ko tattaunawa da manema
Gwamnati da al'ummar Najeriya na cigaba da kara nuna damuwar su a kan yawaitar amfani da maganin tari mai saka maye da ake fi sani da kodin. A yayin zaman majalisar dattijai na yau, shugaban masu rinjaye a majalisar, Ahmed Lawan,
Shehu Sani ya bayyana hanyoyi 3 da za a bi wajen inganta tsaro. Fitaccen Sanatan na Kaduna ta tsakiya ya fadawa Gwamnatin Buhari yadda za ta yi maganin Boko Haram. Dan Majalisar yayi tir da harin kunar bakin waken da aka kai jiya.
Za ku ji cewa wasu sun ce akwai bukatar a inganta harkar ilmi da kiwon lafiya kafin a kara albashi inji Gwamnan Katsina. Gwamnan Katsina watau Rt. Hon. Aminu Bello Masari yace ya kamata a duba wadannan kafin karin albashi.
Majalisar dattijai ta mayar da kudin fom din takarar shugaban kasa zuwa miliyan N10m. Ragin kudin na cikin gyaran sashe mai lamba 6 2010 na kundin tsarin dokokin zabe da majalisar ta aiwatar tun 30 ga watan Maris. Idan shugaba
Siyasa
Samu kari