Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Zan binciki Buhari idan na zama shugaban kasa - Atiku
Zan binciki Buhari idan na zama shugaban kasa - Atiku
daga  Aminu Ibrahim

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, kuma mai neman tsayawa takaran shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP a shekarar 2019 ya ce zai gudanar da bincike a kan cinikin makamai da gwamnatin shugaba Buhari take say

Yadda Gwamnonin APC suka kusa ba hammata iska a wajen taro
Yadda Gwamnonin APC suka kusa ba hammata iska a wajen taro
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnonin sun zanta akan lamarin ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa baki daya, ana cikin zantawan ne taron yayi yayi zafi, har sai da wadanda suka kai zuciya nesa suka shiga tsakanin wasu hasalallun cikin su.

Jam'iyyar PDP reshen jihar Kano ta fitar da dan takarar gwamna
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kano ta fitar da dan takarar gwamna
daga  Mudathir Ishaq

Jam'iyyar PDP a kano tayi kira ga 'yan takarar gwamnan a karkashin inuwar jam'iyyar dasu bi kundin tsarin siyasar jam'iyyar. Shugaban jam'iyyar na jihar Senator Mas' up El-Jibril Doguwa ya tattauna da manema labarai jim kadan da..