Yanzu-Yanzu: Saraki da Ekweremadu suna wata ganawa da shugabanin kudu

Yanzu-Yanzu: Saraki da Ekweremadu suna wata ganawa da shugabanin kudu

A halin yanzu manyan shugabanin jihohin kudu da yankin tsakiya na Najeriya suna wata ganawa tare da shugabanin Majalisar Dattawa da suka hada da Bukola Saraki, Ike Ekweremadu da sauransu.

Shugabanin kudun da suka halarci taron sun hada da Cif Ayo Adebanjo, Cif Edwin Clark, Cif Obong Victor Attah, Cif Chukwuemeka Ezeife, CifJohn Nwodo da Mr Yinka Odumakin.

Rahotanni da muka samu daga jaridar Punch sun ce tawagar shugabanin kudun sun zo ne don tattaunawa a kan matsalolin tsaro da batun canja jadawalin zaben 2019 tare da wasu batutuwan.

Yanzu-Yanzu: Saraki da Ekweremadu suna ganawa da shugabanin kudu
Yanzu-Yanzu: Saraki da Ekweremadu suna ganawa da shugabanin kudu

KU KARANTA: Majalisa na goyon bayan karin albashi mafi karanci ga ma'aikatan Najeriya - Dogara

Ku biyo mu don samun karin bayan...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164