Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Da yake Magana a wurin taron jam’iyyar, Ogodo ya bayyana cewar shugabancin APC a jihar Delta zai bawa Kachikwu da shugabncin Oshiomhole dukkan goyon bayan da suke bukata domin kawo karshen rikicin da jam’iyyar ke fama da su a jiha
Sanata Abdul-Azeez Nyako dake wakiltan Adamawa ta tsakiya da Rufai Umar mai wakiltan mazabar Gombi a majalisar dokokin Adamawa sun sanar da sauya shekarsu daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam’iyyar ADC.
Za ku ji Jam’iyyar APC na hangen Arewa bayan ta mamaye Kasar Ekiti. Labari ya zo mana shekaran jiya cewa Gwamna Ayo Fayose wanda ke shirin barin gado ya koka da yadda aka yi amfani da Jami’an tsaro wajen murde zaben.
A ranar juma'a da ta gabata ne wasu hotunan tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai ci, Rabi'u Musa Kwankwaso, suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban inda aka hange shi a cikin wata Coci ba tare da jar hularsa sanye a kansa
Jam’iyyar PDP tayi watsi da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar na zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi jiya. A sakamakon na da INEC ta fitar, dan takarar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi, ya sami nasara a kan dan takara
Tun da farko dai karamar hukumar tana da mazabu 11, inda aka tattara sakamakon na mazabu 11 duka, jimlar adadin wadanda su ka yi rijistar zabe sun kai 66,162, an samu nasarar tantance mutum 27,306, inda kuma mutane kimanin 27,211
Fadar shugaban kasa, ta ofishin babban sakataren gwamnatin tarayya ta nada shahararren mawakin nan na Kano, Dauda Rarara a matsayin daraktan waka na kasa kan kwamitin magoya bayan Buhari a 2019. Hadimin Buhari ne ya sanar da hakan
Kolapo Olushola, dan takarar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamna da za’a yi a ranar Asabar, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta tura biliyoyin naira a motocin daukar kaya domin ayi amfani da shi wajen tallafawa Fayemi.
Baba Galadima wanda shi ne Shugaban ‘Yan taware na neman karbe Jam’iyyar APC daga hannun Oshiomhole. Galadima na nema a mika masu Jam’iyyar saboda ba ayi zabe ba A dalilin haka ne Shugaban ‘Yan tawaren ya nemi a tsige Oshiomhole.
Siyasa
Samu kari