Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Marigayi Audu Abubakar ne ya bamu bindigogi – Yan fashi
Marigayi Audu Abubakar ne ya bamu bindigogi – Yan fashi
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban yan fashin yace bindigogin AK47, da na K2 da sauran bindigogin da aka samu a hannunsu ba kowa bane ya mallaka mashi su ba face tawagar yakin neman zaben marigayi dan takarar gwamnan APC a jihar Kogi, Alhaji Abubakar Audu.

Shahararren dan siyasa, Saleh Hassan ya rasu yana da shekara 83
Shahararren dan siyasa, Saleh Hassan ya rasu yana da shekara 83
daga  Aisha Musa

Shahararren dan siyasa, Alhaji Saleh Hassan ya rasu yana da shekaru 83 a duniya. Hassan Saleh Hassan, babban dan marigayin ya tabbatarwa day an jarida cewa marigayin wanda ya taba shugabantar jam’iyyar National Party of Nigeria.