Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Wasu manyan Hadiman Gwamnan Kano Ganduje 3 sun ajiye aiki
Wasu manyan Hadiman Gwamnan Kano Ganduje 3 sun ajiye aiki
daga  Muhammad Malumfashi

Mun samu labari cewa an sake samun wasu da su ka ajiye aikin su da Gwamnatin Jihar Kano. Wasu daga cikin masu ba Gwamna Umar Abdullahi Ganduje shawara sun yi murabus daga matsayin su.Daga ciki akwai Dr. Abdulhadi Zubairu Chula.

Gwamnatin Buhari tayi magana bayan wani Jagoran PDP ya shigo APC
Breaking
Gwamnatin Buhari tayi magana bayan wani Jagoran PDP ya shigo APC
daga  Muhammad Malumfashi

Ministan yada labarai da al’adu na kasar yace siyasa lissafi ce don haka duk da sun rasa su Bukola Saraki wanda shi ne Shugaban Majalisar Dattawa, wasu sun shigo APC. Ministan yace bai da masaniya ko za a ba Akpabio mukami.

Na gwammace na bar siyasa dana bar jam'iyyar PDP - Makarfi
Na gwammace na bar siyasa dana bar jam'iyyar PDP - Makarfi
daga  Mudathir Ishaq

Alhaji Ahmed Makarfi ya bayyana yiyuwar barin sa jam'iyar PDP idan bai samu damar samun tikitin zaben 2019. Yace zai bar siyasa baki daya maimakon ya koma wata jam'iyar. Makarfi ya bayyana haka ne a ranar Asabar yayin da yake...