Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Masu Canja sheka: Osinbajo sunyi wata ganawa da Akpabio a Villa
Masu Canja sheka: Osinbajo sunyi wata ganawa da Akpabio a Villa
daga  Mudathir Ishaq

A jiya ne mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya gana da shugaban marasa rinjaye na majalisa, Sanata Godswill Akpabio dangane da mahukuntan da suka bar jam'iyyar PDP zuwa APC. Tsohon gwamnan Akwa Ibom ya samu zuwa gidan...

‘Yan siyasa 3 da su ka fi kowa yawan sauya-sheka a Najeriya
‘Yan siyasa 3 da su ka fi kowa yawan sauya-sheka a Najeriya
daga  Muhammad Malumfashi

Mun kawo maku jerin wasu manyan ‘Yan siyasa da su kayi kaurin suna wajen canja Jam’iyya. Daga cikin wadanda su ka yi fice akwai Atiku Abubakar da kuma irin su tsohon Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Aminu Tambuwal.

Hawan jinin Ike Ekweremadu ya tashi a ofishin EFCC
Hawan jinin Ike Ekweremadu ya tashi a ofishin EFCC
daga  Mudathir Ishaq

Tun da farko dai ana zargin Ike Ekweremadu ne bisa mallakar wasu kadarori a cikin kasar nan da kasar Birtaniya da kuma hadaddiyar daular larabawa wato Dubai. Hukumar ta bukaci ya yi mata karin haske akan yadda akai ya mallaki wada

Tambuwal abin tausayi ne yanzu - Wamakko
Tambuwal abin tausayi ne yanzu - Wamakko
daga  Mudathir Ishaq

Sanata Wamakko ya sanarwa da manema labarai cewa yana na a matsayin dan jam'iyyar APC, babu gudu, ba ja da baya. Sannan kuma "Mutanen Sakkwato na Alu ne da Buhari ne." Wannan ya sha bambam da tunanin da ake yi na cewa yana kan...

Ina nan tare da Mai gidana a APC - Direban Lai Mohammed
Ina nan tare da Mai gidana a APC - Direban Lai Mohammed
daga  Mudathir Ishaq

Aliyu Omeiza, direban ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya musa rahoton da kafafen yada labarai ke bazawa na cewa ya gudu bar Mai gidansa akan titin Abuja ya bi guguwar jam'iyyar PDP. A wata tataunawar waya...