Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
An tabbatar da dan fitaccen attajirin nan, Dahiru Mangal a matsayin dan takarar kujerar Majalisar Katsina ta Tsakiya a Majalisar wakilai bayan kai ruwa rana.
Matasan na dauke da takardu da rubutattun sakonni da suka hada da "bamu yarda da yaran Saraki ba", "duk mai akidar sata ba zai zauna inuwa daya da Buhari ba", "Buhari muke kauna ya zarce har 2023". Akwai rashin jituwa tsakanin San
A Yankin na Arewa maso Gabashin Najeriya, Jama’a da dama na amfani da tafkin Chadi wajen farautar dabbobin ruwa a baya, sai dai ‘Yan ta’addan Boko Haram na tare hanyoyin Yankin su na tatsar jama’a babu gaira babu dalili.
Za ku ji cewa Atiku Abubakar yace ba zai yi wa’adi fiye da guda a mulki ba. Tsohon Mataimakin Shugaban kasar yace ba zai yi alkawari ya saba ba. ‘Dan takarar yace Buhari yayi wa al’umma alkawari ya gaza cikawa a yanzu.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, ya ce ya so ya ci gaba da rike mukaminsa har zuwa karshen wa'adin mulkin da aka zabe su, amma ya sauka ne saboda matsalolin da suka dabaibaye dangantakarsa da gwamnan jihar
APC ce za tayi nasara a zaben Katsina duk da kawo yanzu dai Hukuma rzabe na kasa watau INEC ba ta sanar da sakamakon zaben ba. Jam’iyyar APC ta samu kuri’a 1984 yayin da PDP kuma ta tashi da kuri’u 255 a akwatin Buhari.
APC na cigaba da kara yawa a Majalisa bayan zaben Katsina da Bauchi. Ana tunani ma APC za ta lashe zaben Kogi. An udanar da zaben Sanatocin da za su wakilci Kudancin Jihar Bauchi da kuma Arewacin Jihar Katsina inda Shugaban kasa.
Dan takarar Sanata na jam'iyyar APC a zaben maye gurbi da za'a gudanar a ranar Asabar a yankin Bauchi ta Kudu, Lawal Yahaya-Gumau yace muddin aka zabe shi, zai mayar da hankali ne wajen yiwa kundin tsarin mulki kwaskwarima don baw
Mun samu labari dazu cewa Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ta bakin wani Hadimin sa yayi kaca-kaca da Jam’iyyar APC mai mulki na sukar shugabancin Majalisar kasar da tayi. Saraki yace ba za a raba masa hankali ba.
Da yake magana a wani taron manema labarai a Abuja a ranar Juma’a, 10 ga watan Agusta, Adams Oshiomhole yace bayan tsige Bukola Saraki jam’iyyar zata yi kokari don tabbatar da cewa an kayar da shi a mazabarsa a 2019.
Siyasa
Samu kari