An tabbatar da dan fitaccen attajirin nan, Dahiru Mangal a matsayin dan takarar kujerar Majalisar Katsina ta Tsakiya a Majalisar wakilai bayan kai ruwa rana.
An tabbatar da dan fitaccen attajirin nan, Dahiru Mangal a matsayin dan takarar kujerar Majalisar Katsina ta Tsakiya a Majalisar wakilai bayan kai ruwa rana.
Tsohon gwamnan jihar Cross River, Donald Duke ya bayyana cewa rikice-rikice a majalisar dokokin kasar musamman majalisar dattawa na faruwa ne saboda tsoffin gwamnoni sun mayar da ita gidan ritaya da zaran sun kammala zangonsu.
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, kungiyar kasashen turai watau EU (European Union), ta bayyana ra'ayin ta a ranar Alhamis ta yau dangane da mamayar da hukumar DSS ta kai farfajiyar majalisar tarayya.
Akwai wasu ayyukan titi da Gwamnatin Tarayya za tayi a Arewa. Gwamnatin Tarayya za ta gyara hanyar Akwanga-Jos-Bauchi-Gombe. Mukaddashin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya amince da wannan aiki a taron FEC na makon nan.
Ibrahim Magu ya kara da cewa yana kokonton yadda karar da ake kaisa wadda mai shari'a Binta Nyako take saurare zata kasance, tsohon gwamnan jihar Adamawa Murtala Nyako wanda ya kasance miji ne ga ita mai shari'ar ne da kuma ‘Dans
Mun samu rahoton cewa, kanwa uwar gamin matsalolin jam'iyyar APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, ya yi kaca-kaca da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, dangane da rashin goyon bayan kudirin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Jiya magoya bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na kungiyar Kwankwasiyya Movement, a jihar Nassarawa, sun sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP. Magoya bayan sanatan sun bayyana sauya shekarsu daga APC ne a sakateriyar PDP.
Za ku ji cewa Jaridar nan ta Vanguard ta kasar nan ta samu labari cewa za a cigaba da tsare tsohon Shugaban na DSS Lawal Daura a wani katafaren gida inda yake amsa tambayoyi a tsare a halin yanzu kan zargin da ke wuyan sa.
Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Laraba, 8 ga watan Agusta. Hakan ya kasance ne a daidai lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke hutu a birnin Landan.
Za ku ga ‘Yan Majalisa su na dauke da giya bayan abin da ya auku. Jiya ne Jami’an DSS sun yi kokarin hana ‘Yan Majalisar shiga ofisoshin su wanda har ta kai Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tsige Shugaban na DSS.
Siyasa
Samu kari