Bayan kammala zabukan maye gurbi: Duba jerin Sanatocin APC da jihohinsu

Bayan kammala zabukan maye gurbi: Duba jerin Sanatocin APC da jihohinsu

Jam'iyyar APC mai mulki na da adadin mambobi 54 a majalisar dattijai kafin gudanar da zaben maye gurbi na ranar Asabar, 11 ga watan Agusta.

Jam'iyyar adawa ta PDP na da 49, yayin da jam'iyyun APGA da ADC keda guda dai-dai.

Kamar yadda jam'iyyar ta fitar a shafinta, ta bayyana cewar akwai Sanata Joshua Dariye wanda yanzu haka ke gidan yari da kuma Sanata Philiph Aduda da APC tayi zargin Saraki ya ki karanta wasikar sa ta ficewa daga PDP.

Ba a rantsar da Sanatocin Bauchi, Lawal Yahaya gumau, da na Katsina, Ahmad Baba Kaita, da aka zaba ranar Asabar ba.

Jerin sunayen APC 57 da jihohinsu;

1. Adamu Aliero (Kebbi),

2. Yahaya Abdullahi (Kebbi),

3. Bala Ibn Na’Allah (Kebbi),

4. Aliyu Wammako (Sokoto),

5. Ibrahim Gobir (Sokoto),

6. Ahmed Yerima (Zamfara),

7. Kabir Marafa (Zamfara),

8. Tijjani Kaura(Zamfara),

9. Abu Ibrahim (Katsina),

10. Umar Kurfi (Katsina),

11. Kabir Gaya (Kano),

12.Barau Jibrin (Kano),

13. Abdulkadir Gumel (Jigawa),

14. Sabo Mohammed (Jigawa),

15. Sani Shehu. (Kaduna)

16. Ahmed Lawan (Yobe),

17.Bukar Abba Ibrahim (Yobe),

18. Ali Ndume (Borno),

19.Abu Kyari (Borno),

20. Baba Kaka Garbai (Borno),

21. Sabi Abdullahi (Niger),

22. David Umar (Niger),

23. Mustapha Muhammed (Niger),

24. Abdullahi Adamu (Nasarawa),

25. George Akume (Benue),

26. Joshua Dariye (Plateau),

27. Francis Alimikhena (Edo),

Bayan kammala zabukan maye gurbi: Duba jerin Sanatocin APC da jihohinsu
Sanatocin APC yayin ganawa da Buhari

28. Andrew Uchendu (Rivers),

29. Magnus Abe (Rivers),

30. Ovie Omo-Agege (Delta),

31. John Enoh (Cross River),

32. Nelson Effiong (Akwa Ibom),

33. Andy Uba (Anambra),

34. onni Ogbuoji (Ebonyi),

35. Hope Uzodinma (Imo),

36 Ben Uwajimogu (Imo),

37. Danjuma Goje (Gombe),

38. Binta Masi Garba (Adamawa),

39. Ahmed Abubakar (Adamawa),

DUBA WANNAN: Hukumar DSS tayi karin haske a kan samun bindigu, biliyoyi da katinan zabe a gidan Lawal Daura

40. Yusuf A. Yusuf (Taraba).

41. Oluremi Tinubu (Lagos),

42. Gbenga Ashafa (Lagos),

43. Solomon Adeola (Lagos),

44. Tayo Alasoadura (Ondo),

45 Gbolahan Dada (Ogun),

46. Soji Akanbi (Oyo),

47. Ajayi Boroffice (Ondo),

48. Yele Omogunwa (Ondo),

49. Abdulfatai Buhari (Oyo),

50. Babajide Omoworare (Osun),

51. Sola Adeyeye (Osun),

52. Fatimat Raji-Rasaki (Ekiti).

53. Godswill Akpabio (Akwa-Ibom)

54. Philip Aduda (FCT)

55. Lanre Tejuoso (Ogun)

56.Ahmad baba kaita (katsina)

57. Lawal Yahaya Gumau (Bauchi)

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng