A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
Rundunar yan sandan Gombe sun musanta rahoton da ke cewa an kona gidan shugaban ADC na bangare, Nafiu Bala, suna cewa labarin karya ne kuma yaudara.
A yau Alhamis ne shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa duk wata harigido da masu sauya sheka da magoya bayansu ba zai dauke hankalinsa daga cigaba da yiwa jama'ar Najeriya ayyukan cigaba da yasa a gaba ba. Shugaban kasa ya ce g
Matashin dan takarar shugaban kasa Omoyele Sowore ya bayyana cewa jam’iyyar APC ta gaza cika alkawurran da ta daukan ma yan Najeriya, don hakan yake da yakinin zai kada shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019.
Mun samu labari cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi mutane su yi koyi da wasu Bayin Allah da su ka tsinci wata jaka cike da Dalolin kudi amma su ka nemi masu ita su ka yi cigiya wanda da dama ba za su iya haka ba.
Babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu, yace akwai bukatar Shugaban kasa mai jajircewa da mayar da hankali akan aiki kamar Muhammadu Buhari ya sake kera tattalin arzikin kasar.
Za ku ga jerin mutanen da su ka gana da Shugaban kasa a gidan sa na Daura jiya. Daga ciki akwai Dan baiwan Hausa Orji Uzor Kalu, Gwamnan jihar Ogun Abiola Ajimobi, Daraktan gidan muryar Najeriya, Sanata Ayogu Eze.
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Kwankwaso ya gana da tsohon Shugaban kasa Jonathan a Abuja. Sanata Kwankwaso ya nemi tabarrukin Jonathan. Kafin nan dama dai tsohon Gwamnan yayi wani zama da tsohon Shugaban kasa Yakubu Gowon.
Wannan abu ne a zahiri da cewa masu tayar da tarzoma a jihohin Benue da Taraba da Zamfara da jihar Nasarawa da Plateau da Kaduna da Edo da Borno, da Yobe da kuma Enugu da jihar Kogi da Adamawa suna da masu daure musu gindi a cikin
Tun bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi tattaki na tsawon mita 800 daga masallain idi zuwa gidansa dake Daura a ranar babbanSallah, al’umman kasar ke ta tofa albarkatun bakunansu. Wannan abu ya ba mutane da dama mamaki.
Ngige ya kasance mataimakin shugaba a kwamitin mutane 30 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada akan albashin ma’aikata a watan Nuwamban da ta gabata. Tsohuwar shugaban ma’aikatan tarayya, Ms Ama Pepple ce shugaba.
Siyasa
Samu kari