A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
Rundunar yan sandan Gombe sun musanta rahoton da ke cewa an kona gidan shugaban ADC na bangare, Nafiu Bala, suna cewa labarin karya ne kuma yaudara.
Gwamnan Adamawa ya furta cewa ‘Ina nan a APC har gobe”. Gwamnan yayi wannan jawabi ne wajen wani taron na musamman na Jihar. Ku na da labarin kuna an fara wasan tonon silili tsakanin Tinubu da wadanda su ka bar APC.
Shugaba Buhari ya nunawa Gwamnan da ke neman kujerar sa cewa da sauran lafiyar sa. Fadar Shugaban Kasa ta caccaki irin su Tambuwal bayan Buhari yayi tattaki. Hadimin Shugaban kasar yace yanzu jama’a sun gane cewa Buhari garau yake
Rahotannin da muka samu daga bakin gwamnatin jihar Kaduna ta ce an yiwa gwamna Nasir El-Rufai na jihar sarautar Garkuwan Talakawa. Sakon ya fito ne daga shafin Twitter na gwamnatin jihar inda ta ce Masarautar Jama'a ce ta yiwa El-
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shawarci jam'iyyar ADC ta kada ta maimaita irin kura-kuren da sauran jam'iyyun Najeriya su kayi saboda hakan ne zai sa ta ware kanta daga cikinsu. A jawabin da ya yi yayin da yake maraba d
Rahotannin da naij.com ta samu sun tabbatar mata da cewar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bar Abuja domin tafiya zuwa mahaifarsa, Daura, dake jihar Katsina inda zai yi bukukuwan sallah babba. A dazu ne naij.com ta sanar da ku
Mun ji labari cewa wani babban ‘Dan APC a Katsina ya sauya sheka ya koma PDP bayan an yi watsi da shi. Shehu Inuwa Imam yace Jam’iyyar APC ba ta ga kokarin da yayi a 2015 ba don haka ya fice ya koma PDP inda ya fi wayo.
Ya kara da cewa ‘yan majalisa 10 daga cikin 12 sun saka hannu a kan takardar tsige shugaban karamar hukumar a ranar 17 ga watan Agusta. A cewar Gobir, shugaban karamar hukumar ya aikata manyan laifuka guda 8 da suka hada da cin
A rahotanni da aka tattara, an gano cewa wannan ya kasance daya daga cikin ayyuka masu muhimmanci da shugaban kasa Buhari ya fara gudanarwa bayan dawowar shi Abuja daga hutun kwanaki 10 da yayi a birnin Landon.
Dazu mu ka samu labari maras dadi cewa ‘Yan ta’addan Boko Haram sun yi ta’adi a Borno daf da lokacin Sallah. Dama dai ana zargin Gwamnatin kasar da bada kudi domin sakin ‘Yan Matan da aka sace kwanaki a Garin Dapchi.
Siyasa
Samu kari