Abubuwan ban mamaki da yan siyasa keyi kafin zabe (hotuna)
Tun bayan da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi takawar mita 800 daga masallaci zuwa gidansa a lokacin bkin babban Sallah, mutane tare da yan siyasa na ta tofa albarkatun bakunansu.
Wasu yan siyasa na ganin zasu iya bjintar da ta fin a shugaban kasar yayinda wasu suka cika da mamaki tare da cewa hakan ya nuna cewa Buhari na da koshin lafiyar da zai sake takara.
Sai dai mun duba mun hango cewa yan siyasa da dama kanyi abubuwan ban mamaki musamman a lokacin da zabuka suka gabato.
Sukan aikata abubuwan da jama’a basu taba tsammani daga gare su ba, don haka muka kawo maku wasu daga cikin hotunan abubuwan ban mamaki da sukan yi a wannan lokuta.
Ga sunan a kasa:

KU KARANTA KUMA: Kungiyar matasan Arewa ta gargadi Miyetti Allah akan barazanar tsige Saraki daga kujerarsa





Wannan kadan ne daga cikin abubuwan ban mamaki da yan siyasar kasar kan yi musamman a lokutan da aka ce zabe na gabatowa.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng