Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

An tsare wani jigon APC kan zargin sukar gwamnan Bayelsa
An tsare wani jigon APC kan zargin sukar gwamnan Bayelsa
daga  Mudathir Ishaq

Kwamitin abokai na wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) babin jihar Rivers, mai suna Perekeme Kpodoh, sun nemi dauki akan ci gaba da tsare shi da ake yi wadda a cewarsu akwai siyasa cikin lamarin.

2019: Kungiyoyi 5 sun sayawa El-Rufa’i fam din takarar gwamna
2019: Kungiyoyi 5 sun sayawa El-Rufa’i fam din takarar gwamna
daga  Mudathir Ishaq

Da yake karbar fam din takarar a jiya, Litinin, El-Rufa’i, ya yiwa kungiyoyin godiya tare da shiada masu cewar sun sauke masa nauyi domin ba kankanin tashin hankali ya shiga ba bayan jam’iyyar APC ta fitar da farashin fam din taka

Digiri na 3 da Gwamna Ortom ya mallaka na jabu ne – Akume
Digiri na 3 da Gwamna Ortom ya mallaka na jabu ne – Akume
daga  Mudathir Ishaq

Sanata mai wakiltan mazabar arewa maso gabashin Benue, George Akume da Gwamna Samuel Ortom sun yi musayar zafafan kalamai a ranar Litinin, 10 ga watan Satumba. Ya bayyana Ortom a matsayin mara kokari wadda ya gaza.

2019: ‘Yan siyasa 16 a APC su na neman takarar Gwamna a Borno
2019: ‘Yan siyasa 16 a APC su na neman takarar Gwamna a Borno
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji cewa manyan 'Yan siyasa fiye da 10 sun fara harin kujerar Gwamnan Borno a APC daga ciki har da Ministan Buhari da ‘Yan Majalisu. 'Yan takarar sun hada da Mustapha Shehuri da Sanata Abubakar Kyari da Sanata Bakaka Garbai.

Dalilin rabuwa ta da Shekarau – Takai
Dalilin rabuwa ta da Shekarau – Takai
daga  Aminu Ibrahim

Malam Salihu Sagir Takai, tsohon kwamishina kuma na hannun damar tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau, ya ce sun yi hannun riga a siyasance da tsohon maigidan nasa. Takai da Shekarau sun dade tare suna gwagwamarya a siyasa.