An tabbatar da mutuwar jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Solomon Akiyesi bayan ya kwanta barci a Abuja, an fara tura sakon ta'aziyya ga iyalansa.
An tabbatar da mutuwar jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Solomon Akiyesi bayan ya kwanta barci a Abuja, an fara tura sakon ta'aziyya ga iyalansa.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Yanzu haka dai wasu manyan 'Yan siyasa da su ka sauya sheka domin su samu takara a 2019 sun yi asara. Irin su Bolaji Abdullahi, Ambasada Musa Ibeto, da Sanata Suleiman Othman Hunkuyi sun rasa tikitin PDP bayan sun bar APC.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike a ranar Talata, 2 ga watan Oktoba ya gana da dan takarar shugaban kasa a PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar a gidan gwamnatin Port Harcourt.
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito za ku ji cewa, tsohon Mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana dalilin da ya sanya masu fada aji kuma rike da madafan iko na kasar na ke ma sa adawa.
A yayin da guguwar siyasa tayi kane-kane a fadin jihohin kasar nan ta Najeriya, an gudanar da zaben fidda gwanayen takara na jam'iyyu daban-daban inda tuni sakamakon zaben tuni ya bayyana kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Duk da ganawar ta sirri ce, majiyar mu ta sanar da mu cewar ganawar na da nasaba da matsalar da gwamna Ambode ke fuskanta da Tinubu a kokarinsa na samun tikitin takara karkashin APC a karo na biyu. Majiyar mu a fadar shugaban kasa
Masoya tsohon ministan Abuja, Bala Mohammed, a garin Bauchi sun shiga murna da faricncikin lashe zaben zama dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP da ya yi. Tsohon ministan ya samu kuri’u 1,335 yayin da mai biye masa, Sanata
Labari ya zo mana cewa Laftanan Janar Jeremiah Timbut Useni (mai ritaya) ne zai yi takarar Gwamna a karkashin Jam’iyyar PDP a Jihar Filato bayan ya samu tikitin Jam’iyyar a zaben da aka yi jiya. Useini ya doke Johnbull Shekarau.
Za ku ji cewa an yabawa Gwamnatin Malam Nasir El-Rufai bayan ta maida karatun Boko ya zama kyauta a kaf fadin Jihar Kaduna ga Matan da ke mataki na Sakandare. Wannan yunkuri dai zai taimakawa karatun Mata a Jihar matuka.
Mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Ahmad Aliyu, ya zamo dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben gwamna na 2019. Mutane hudu ne suka tsaya takara a zaben idda gwanin da ak gudanar a ranar Lahadi.
Siyasa
Samu kari