An tabbatar da mutuwar jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Solomon Akiyesi bayan ya kwanta barci a Abuja, an fara tura sakon ta'aziyya ga iyalansa.
An tabbatar da mutuwar jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Solomon Akiyesi bayan ya kwanta barci a Abuja, an fara tura sakon ta'aziyya ga iyalansa.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
A yau, Asabar ne jam'iyyar PDP reshen jihar Legas ta sanar da cewa jam'iyyar ta zabi Adegbola Dominic domin maye gurbin tsohon Ciyaman din jam'iyyar, Moshood Salvador wanda ya sauya sheka zuwa PDP. Sanarawan da fito ne daga bakin,
Wani abin mamaki game da Gboyega Oyetola shine bai taba takarar zabe a baya ba duk da ya dade ana damawa da shi a harkokin siyasa. An kuma ce shine ke juya akalar mulkin gwamna mai barin gado Rauf Aregbesola tunda shine shugaban m
Wata kungiya a yankin Gabashin Najeriya ta ECA (Eastern Consultative Assembly), ta bayyana takaicin na koluluwa tare da yin tir da kuma wus kan zaben gwamnan jihar Osun da ta bayyana shi a matsayin mafi kololuwar rashin adalci.
Mun samu daga Daily Trust cewa a yau Juma'a mambobin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ke jihar Jigawa sun gudanar da zaben fitar da gwani da takarar shugabancin kasa a jam'iyyar cikin kwanciyar hankali da zaman lafiya.
A yayin da a yau muka kawo maku rahoton jam'iyyar APC ta sauya ranar gudanar da zaben fidda gwanaye manema tikitin takarar kujerun gwamnoni na jihohin kasar nan, mun kuma kawo jadawalin zaben fidda gwanaye na sauran manyan kujeru.
An ruwaito cewar babu alamun masu kada kuri'un a mazabun Chiroma, Gayam, Shabu da Agyaragun Tofa inda aka gano yara sun buga kwallon kafa a wuraren da ya kamata ake gudanar da zabukkan na fitar da gwani. Da aka tuntubi Hassan Wali
Jam'iyyar APC ta tantance gwamna Mohammed Abdullahi Abubakar, Farfesa Mohammed Ali Pate, Captain Bala Jibrin da Dr. Ibrahim Yakubu Lame a hedkwatan jam'iyyar da ke Abuja domin fafatawa a zaben fitar da gwani da za'a gudanar a rana
Mun samu cewa nan ba da wata jimawa ba jam'iyyar adawa ta PDP reshen jihar Kaduna, za ta wallafa sunayen wakilan ta 2, 677 da su gudanar da zaben fidda gwanayen takara ta kujeru daban-daban a yayin babban zabe na 2019.
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon taya murna ga jam'iyyar All Progressives Party (APC) da sabon zabbaben gwamnan jihar Osun, Mr Adegboyega Isiaka Oyetola wanda ya lashe zaben gwamna a jihar bayan an sake gudanar da zaben raba
Siyasa
Samu kari