Jerin Gwanayen Takara na jam'iyyar PDP da APC da aka tsayar a jihohin Kaduna, Adamawa, Nasarawa, Benuwe, Filato
A yayin da guguwar siyasa tayi kane-kane a fadin jihohin kasar nan ta Najeriya, an gudanar da zaben fidda gwanayen takarar kujerun gwammna na jam'iyyu daban-daban inda tuni sakamakon zabenya bayyana kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito.

Asali: Depositphotos
Binciken manema labarai ya tabbatar da cewa, an gudanar da zaben fidda gwanayen takarar kujerun gwamna na jihohi daban-daban, inda a yau Legit.ng ta kawo mu ku sakamakon zaben na jihohin Kaduna, Adamawa, Nasarawa, Benuwe da kuma Filato.
Ga yadda sakamakon zaben ya kasance da aka gudanar a karshen mako kamar haka:
Jihar Filato
Laftanar Janar Jeremiah Useni mai ritaya - PDP
Simon Lalong - APC
Jihar Adamawa
Umar Fintiri - PDP
An dage zaben fidda gwani na jam'iyyar a sakamakon dambarwar siyasa da ta mamaye jihar Adamawa.
Jihar Kaduna
Isa Ashiru - PDP
Gwamna Nasir El-Rufa'i - APC
KARANTA KUMA: Rikici ya haɗiɗiye Zaben fidda Gwani na jihohin Neja, Taraba, Imo da Bauchi
Jihar Benuwe
Gwamna Samuel Ortom - PDP
Emmanuel Jime - APC
Jihar Nasarawa
Mista David Umbugadu - PDP
Mista Abdullahi Aude-Sule - APC
Na nan tafe: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mu na ci gaba da godiya a yayin kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng