Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Jam'iyyar adawa ta PDP reshen Jihar Legas ta sake yin kira da mambobin jam'iyyar APC da ke jihar su taho su hada karfi da karfe tare da PDP domin su ceto jihar daga hannun wani mutum daya da ke juya jihar. PDP ta bukaci 'yan APC s
Yanzu haka ana cigaba da hurowa Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje wuta game da zargin karbar cin hanci na Daloli. Wannan zargi ya sa kwanan nan wasu Malamai irin su Aminu Daurawa su kayi huduba game da batun.
Za ku ji cewa an kashe mutane a cikin Jihar Zamfara bayan an sace wasu yara kwanaki. Yan bindiga sun sake tasa Jihar Zamfara a gaba kwanan nan inda aka kashe mutane 6 a wani sabon rikici a cikin Jihar da ke Arewa ta Yamma.
Fadar shugabann kasa ta bayyana cewa rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da takardun makarantar shugaban kasa Muhammadu Buhari sun bace bat! Kamar yadda kaakakin shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana, inji rahoton LEGIT.com
Kungiyar gamayyar kungiyoyin dake fafutikar kafa kasa Biyafra (Biafra Nations League, BNYL,) ta ce dan takarar shugaban kasa a karkashin tutar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, zai yi amfani ne kawai da 'yan kabilar Igbo domin cimma
A jihar Kaduna sanata Shehu Sani yabar APC ya koma PRP bayan cire sunan sa da jam'iyar tayi a cikin jerin yan takara. A jihar Enugu kuma Janar Janar Osita Okechukwu ya kaiwa National chairman Adams Oshiomhole caccaka bayan ya..
An ruwaito cewa kakakin rundunar yan sandan, Magaji Musa Majia, ya bayyana a ranar Alhamis,25 ga watan Oktoba cewa kungiyar ta sanar da hukumar shirinsu na taruwa a Gyadi-Gyadi kan Gadar Lado don fara tattakin su na 'arbaeen'.
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito a kwanakin baya ne dai aka samu rahotanni dake nuna PDP ta tsayar da Takai a matsayin dan takararta na gwamnan jahar Kano a zaben 2019, duk da cewa jam’iyyar ta gudanar da zaben fidda gwani kuma suruki
Za ku ji abin da Mawallafin Bidiyon zargin Ganduje ya bayyanawa Majalisa jiya da aka gayyace sa. Yanzu ma dai an mikawa Majalisa kundin Bidiyoyin cin hancin Gwamnan Kano inda ya rika karbar makudan Dalolin Amurka.
Siyasa
Samu kari