2019: Duk mai korafi ya hakura, mun gama fidda masu mana takara - APC ga masu koken wariya

2019: Duk mai korafi ya hakura, mun gama fidda masu mana takara - APC ga masu koken wariya

- Jam'iyar APC tace an samu hargitse ne sanadiyyar bawa yan takara suyi karamin zabe

- Ya bayyana haka ne a karamin zaben gwamnoni a jahar Ogun

- Sanata Shehu Sani yabar APC

2019: Duk mai korafi ya hakura, mun gama fidda masu mana takara - APC ga masu koken wariya
2019: Duk mai korafi ya hakura, mun gama fidda masu mana takara - APC ga masu koken wariya
Asali: Depositphotos

Jam'iyar APC ta bayyana a jiya cewa ana samun wannan hargitsin ne sanadiyyar bawa masu takara suyi karamin zabe da za'a gudanar a shekara mai zuwa.

Mai magana da yawun jam'iyyar kan batun zaben cikin gidan na gwamnoni da aka gudanar a jahar Ogun da Imo yace INEC ta riga ta karbi sunaye, kuma ta rufe karbar musaya.

Da kuma zaben sanatoci da akayi a Kaduna da Enugu sannan da jerin yan takarkaru da jahar Zamfara ta mikawa hukumar zabe ta INEC.

DUBA WANNAN: Sarki Salman zai iya sauke Yarima bin Salman daga mai-jiran Gado

A jihar Kaduna sanata Shehu Sani yabar APC ya koma PRP bayan cire sunan sa da jam'iyar tayi a cikin jerin yan takara.

A jihar Enugu kuma Darakta Janar Osita Okechukwu ya kaiwa National chairman Adams Oshiomhole caccaka bayan ya hana shi takara.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng