Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa Iran na son a kulla yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce za su yi nazari su duba sabon tayin da aka gabatar.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa Iran na son a kulla yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce za su yi nazari su duba sabon tayin da aka gabatar.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Wannan doka wani bangare ce na dokar yiwa tsarin zabe kwaskwarima da shugaba Buhari ya ki sahalewa majalisar bayan ta gabatar da kudirin har sau uku. Wannan shine karo na hudu da majalisar ta dattijai ta sake aikewa da Buhari kudi
Hukumar da ke kula da kadarorin kasa (AMCON), ta fara tona sunayen wasu daga cikin manyan ‘yan Najeriya da ke da taurin bashin kuma suka ki zama tare da hukumar domin su warware ko su sauke nauyin da ke kan su.
Mumunan rikici a Lafiya karamar hukumar Lamurde da ke jihar Adamawa a ranar Talata, 23 ga watan Oktoba yayi sanadiyar mutuwar mutane goma sha biyu ciki harda ‘yan banga uku. Rikicin ya fara ne bayan an tsinci gawar wasu mutane.
Ganduje ya kuma yi amfani da damar domin bayyana wasu nasarori da gwamnatinsa ta samu a cikin shekaru uku da suka wuce: "Mun samu gagarumin nasara wajen kaddamar da shirye-shiryen mu na cigaba domin tabbatar da cewa mutanen Kano s
Wani jigo a jam'iyyar All Progress Party (APC) a Jihar Jigawa, Ishaq Hadejia ya yi kia da Ministan Albarkatun Ruwa, Suleiman Adamu ya yi murabus daga mukaminsa nan take. Hadejia ya yi wannan maganar ne a yayin da ya ke zantawa da
Sanata Shehu Sani mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a ranar Talata, 23 ga watan Oktoba ya koma jam’iyyar People’s Redemption Party (PRP), kwanaki uku bayan ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Jam’iyyar Progressive Congress (APC), babin jihar Delta aranar Talata, 23 ga watan Oktoba ta rasa wani babban jigonta uma mai dauke mata nauyin bukatun ta da ya shafi kudi. Jigon ya sauya sheka ne zuwa jam'iyyar PDP.
Babban mai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara kan harkokin majalisar dokokin kasar, Suleiman Kawu Sumaila ya nuna alhini kan sauya shekar da wasu fusatattun ýan takarar APC suka yi zuwa wasu jam’iyyu a jihar Kano.
Ya ce shugabanin jam'iyyar, da dan takarar gwamnan da kuma masu ruwa da tsaki a jam'iyyar sun zabi Tela ne saboda biyaya da sadaukar da kai da yayi domin ganin jam'iyyar PDP ta cigaba a jihar. Zainabari ya ce da farko Sanatan ya y
Siyasa
Samu kari