Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Sakataren yadda labaran PDP a arewa ya fice daga jam'iyyar
Sakataren yadda labaran PDP a arewa ya fice daga jam'iyyar
daga  Aminu Ibrahim

Sakataren yadda labarai na arewa maso yamma na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Yusuf Babura, ya yi murabus daga matsayinsa. A yau, Alhamis 1 ga watan Nuwamba, Babura ya shaida wa kamfanin dillancin labarai (NAN) a

Yanzu Yanzu: Tsohon gwamnan PDP ya koma APC a jihar Bauchi
Yanzu Yanzu: Tsohon gwamnan PDP ya koma APC a jihar Bauchi
daga  Mudathir Ishaq

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mallam Isa Yuguda ya sauya sheka daga jam’iyyar Green Party of Nigeria (GNP) zuwa All Progressive Congress (APC) mai mulki a jihar Bauchi. Tsohon kwamishinan sa kan harkokin addinai ne ya sanar da haka

APC na shirin yin sabon bincike a dukiyar Atiku
APC na shirin yin sabon bincike a dukiyar Atiku
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa wasu manyan jami’an jam’iyyar APC na kokarin yin amfani da karfinsu a hukumomin yaki da cin hanci da rashawa na tarayya wajen yin bincike a kadarori na miliyoyin dala da Atiku ya mallaka.