Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
Shugaban kungiyar magoya bayan shugaban kasa Buhari wato Buhari Presidential Support Committee (BPSC), Alhaji Ya’u Adamu dan Fulani, ya yi watsi da hasashen wasu malaman Najeriya game da sakamakon zaben 2019 me zuwa.
Kungiyar kamfen na dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, sun bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki za ta sha kashi a zaben 2019.
Za ku ji PDP ta hurowa Gwamna Masari wuta ya sauka daga kujerar sa. An zargi Gwamnan Katsina da sakaci da rayukan Jama’a a Jihar. Yanzu dai ana kara samun yawan kashe-kashe da satar Bayin Allah ana garkuwa da su a Katsina.
Mun ji labari cewa Tsohon Mataimakin Sakataren yada labarai na kasa na Jam’iyyar APC Timi Frank ya fito ya bayyana yadda Gwamnatin Najeriya ta so ta ci wa Atiku Abubakar daga dawowan sa Najeriya jiya bayan dogon lokaci.
Ministan kula da harkokin jirgin sama, Hadi Sirika, ya bayyana cewar binciken da aka yiwa jirgin dan Atiku ba wani sabon abu ba ne a tsarin aikin jami'an tsaro da ke aiki a filayen tashi da saukar jiragen sama da ke fadin kasar na
Titi Abubakar, matar dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ta ce mijinta ba barawo ba ne kuma ba zai taba satar dukiyar Najeriya ba. Titi ta bayyana haka ne yayin da wata kungiyar mata ta kai ma ta
Za ku ji cewa wani Jigon Jam’iyyar, Godwin Udo Udo ya sauya sheka zuwa Jam’iyyar APC inda hakan ke nuna cewa abubuwa su na kara sukurkucewa Jam’iyyar PDP a Jihar Akwa-Ibom bayan PDP ta gamu da wani babban rashi a baya.
Obasanjo yace wasu sun fusata sun cire rai da Najeriya amma su kara hakuri. Obasanjo wanda tun a farkon shekarar nan ya fara kira ga al’ummar kasar su hada-kai wajen ganin sun ceto Najeriya ya dai koka da halin da Najeriya ke ciki
Gidan talabijin na OAK ya nemi afuwar ministan watsa labarai Lai Muhammed a bisa wani bidiyo daya watsa inda ministan ya bayyana cewa gwamnati tana kashe makudan kudade wajen ciyar da Alzakzakiy wanda yake daure tun a shekara ta..
Siyasa
Samu kari