Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Malam Muhammad Garba, ne ya sanar da hakan a yau, Alhamis. Garba ya kara da cewa majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kashe biliyan N1.3 domin gyaran wasu muhimman hanyoyi da ke cikin
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba, 7 ga watan Nuwamba ta bayyana cewa N30,000 na karancin albashi da ke kunshe rahoton kwamitin da Gwanatin ta kafa shawara ne har yanzu ba wai sun amince da shi bane, Ministan labarai ya bayyana.
Wadanda aka batawa rai a APC sun nemi ayi watsi da ‘Yan takarar Jam’iyya a 2019. Jam’iyyar ‘Ya ‘yan APC da ke wakiltar Jihar Ondo a Majalisar Tarayya sun bayyana abin da ya sa su ka shiga Kotu da Adams Oshiomhole da kuma INEC.
A jiya Jam’iyyar PRP ta canza ‘Dan takarar Gwamna a Jihar Kano inda Takai ya samu tikitin takarar Gwamna bayan ya doke Farfesa Hafiz Abubakar da kuma Sanata Isa Yahaya Zarewa da irin su Kabiru Muhammad Gwangwazo, da Aminu Nabegu.
A wata hira da jaridar ta yi da shugaban jam'iyyar APC a jihar Sokoto, Isa Achida, ya ce sun kori Abdulkadir saboda dalilan cin dunduniyar jam'iyya a siyasance da su ka hada da kin yin biyayya ga dokar jam'iyya, yin taro da ya sab
A yau Laraba, 7 ga watan Nuwamba ne aka sake gurfanar da shugaban kungiyar yan Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky karo na biyu a gaban babbar kotun jihar Kaduna domin ci gaba da shari’ar da gwamnatin jihar Kaduna ta shigar akan shi
Lauyan gwamnan, Markus Saleh (SAN) ya sanar da kotun cewa a ranar 3 ga watan Mayun shekarar 2018 ne aka kai samame gidan wanda ya ke karewa. Ya yi ikirarin an tsare iyalansa da masu aiki a gidansa ba bisa kan ka'ida ba lokacin da
‘Yan Jam’iyyar adawa sun fara neman mafaka wajen Buhari inda irin su Shehu Sani ya hada fostar sa da ta Shuhaban kasa Buhari. Duk da Sanatan ya koma PRO yanzu yana tare da Shugaba Buhari wanda yake Jam’iyyar APC.
Mun ji cewa fadar Shugaban kasa ta ce ana yi wa jawabin Muhammadu Buhari wani irin fassaran da bai dace ba game da batun karin albashi. Fadar Shugaban kasa ta murza gashin baki tace babu inda Buhari yace yayi amanna da karin alba
Siyasa
Samu kari