Bidiyon Ganduje na cin hanci: Lauya ya bukaci kotu da ta dakatar da majalisar dokoki

Bidiyon Ganduje na cin hanci: Lauya ya bukaci kotu da ta dakatar da majalisar dokoki

- An bukaci babbar kotun tarayya a Kano da ta dakatar da majalisar dookin jihar Kano daga ci gaba da binciken zargin cin hanci da ake yi wa gwamna Abdullahi Ganduje

- Abubakar Sani, lauya mazaunin Abuja ne ya nemi hakan a ranar Juma’a, 9 ga watan Nuwamba

- Sani a takarda mai lamba FHC/KN/CS/167/2018 ya ce majalisar dokokin jihar Kano bata da ikon gudanar da iurin wannan bincike akan gwamnan

Wani lauya mazaunin Abuja ya bukaci babbar kotun tarayya a Kano da ta dakatar da majalisar dookin jihar Kano daga ci gaba da binciken zargin cin hanci da ake yi wa gwamna Abdullahi Ganduje.

Abubakar Sani a takarda mai lamba FHC/KN/CS/167/2018 ya ce majalisar dokokin jihar Kano bata da ikon gudanar da iurin wannan bincike akan gwamnan.

Punch ta ruwaito cewa Sani ya kuma bukaci kotu da ta yi umurnin cewa kotun Code of Conduct Bureau ce kadai zata iya gudanar da irin wannan bi9ncike akan gwamnan bisa ga kundin tsarin mulki.

Bidiyon Ganduje na cin hanci: Lauya ya bukaci kotu da ta dakatar da majalisar dokoki
Bidiyon Ganduje na cin hanci: Lauya ya bukaci kotu da ta dakatar da majalisar dokoki
Asali: Depositphotos

Da yake nuni ga sashi 6 (1)&(2), 12 kotun da’ar ma’aiktan gwamnati a sashi na 1 ckin 5 ba kundin tsarin mulkin Najeriya, 1999, Sani yace CCB ce adai kundin tsarin mulki ya amince ta binciki irin wannan zargi.

KU KARANTA KUMA: Sauya shekar yan majalisa: APC na fafutukar ganin ta ci gaba da kasance mafi rinjaye

Ya kuma bayyana cewa karar akan binciken gwamnan don jama’a ne.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit.ng Hausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng