Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Ministan Al'adu, Lai Mohammed ya cashe a tare da fitacciyar mawakiya Teni a wurin wani taro da kamfanin Agip Oil ta shriya a birnin Fatakwal a ranar Alhamis 24 ga watan Oktoban kamar yadda shafin Linda Ikeji Blog ya wallafa. Kamar
Sakon taya tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabiu Musa Kwankwaso murnar zagoyowar ranar haihuwarsa da gwamnan Kano mai ci yanzu, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya wallafa a jaridu ya janyo mahawarra tsakanin magoya bayan 'yan siyasan biyu
A yau Juma'a ne kotun ta yanke hukunci kan karar da Sanata Suleiman Adokwe na jam'iyyar People Democratic Party, (PDP) ya shigar na kallubalantar nasarar Al-Makura na jam'iyyar All Progressives Congress, (APC). Alkalan kotun, Mai
Majalisar dokokin jahar Gombe ta umarci diyar tsohon gwamnan jahar Gombe, Sanata Danjuma Goje ta ‘rusuna ta tafi’ a yayin da ta bayyana a gabansu domin yan majalisar su tantanceta don zama kwamishina.
An tantance Hussaina Danjuma Goje, Diyar tsohon gwamnan jihar Gombe, Mohammed Danjuma Goje tare da sauran wadanda gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya gabatar a matsayin zababbun kwamishinoni.
Da kamar wuya buhun shinkafa ya koma N9,000 kafin Disamba inji masu bibiyar shafinmu inda su ke ganin da wuya farashin shinkafa ya karye nan kusa.
Gadaka ya yi karin bayani a kan kudin da Gwamna Buni ya kashe domin tayar da kamfanin sakar buhun. An riga da an tanadi kayayyakin aiki da kamfaninke bukata, abinda kawai ya rage yanzu shi ne a fara saka buhu.
Kungiya AIED ta yi tir da shirin cafke Fisayo Soyombo a dalilin bankado irin rashin gaskiyar da ‘yan sanda da gandurobobin kasar su ke yi a Najeriya.
Jerin sunayen kwamishinonin ya iso majalisar ne tare da wata wasika wadda Gwamna Finitiri ya aiko da ita zuwa ga majalisar ranar Laraba 23 ga watan Oktoba.
Siyasa
Samu kari